album cover
Naira Information
1,566
World
Naira Information was released on May 16, 2025 by Umar IBN as a part of the album Bayanin Nera - Single
album cover
Release DateMay 16, 2025
LabelUmar IBN
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM115

Credits

PERFORMING ARTISTS
Umar IBN
Umar IBN
Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Umar Ahmadumar
Umar Ahmadumar
Composer
PRODUCTION & ENGINEERING
Umar IBN
Umar IBN
Producer

Lyrics

Bani Bayanin Nera
Bani Bayanin Nera
Nera Nera
Bani Bayanin Nera
I B N
Bani Bayanin Nera
Bani Bayanin Nera
Naira Zainabu abu mai maganin surikan zamani(Bani Bayanin Nera)
Naira Zainabu abu mai maganin Matan Zamani (Bani Bayanin Nera)
Yanzu zamanin nan namu (Bani Bayanin Nera)
Mai kudi shi ke da Mutunci (Bani Bayanin Nera)
Subahanallahi (Bani Bayanin Nera)
Bayanin Nera
Ai yanzu komai sai da nera
Tashi ka nemi nera
koko ka tashi a shafi mu lera
Ya Allah ka bamu nera
Mu dana dadin nera
Muji Dadi
Muci Dadi
Mu kwana mu tashi cikin Nera
Mu sha shagali
Alele alelele Mu Hole
Zamu Hole
Mu hole
Muji Dadi
Dadi dadi like no gobe
Wayyo nera
ahhhh
Bani Bayanin Nera
Nera Nera
Masu gidan Rana
Bani Bayanin Nera
Nera Nera
Dadin Duniya
Bani Bayanin Nera
Nera Nera
Masu fada aji fa
Bani Bayanin Nera
Bayanin Nera
Ku tashi ku nema
Alelele Mu Hole
Dadin Duniya
Dadi dadi like no gobe
ahhhh
Nera
Zamuta neman nan
Mu samu
Zamuji dadin nan
Iyaye kusa Albarkan nan
A neman Mu
Neman Mu
Alelele Mu Hole
Dadin Duniya
Dadi dadi like no gobe
Bayanin Nera
Ku tashi ku nema
Written by: Umar Ahmadumar
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...