album cover
Mama
album cover
Mama was released on May 17, 2025 by Jita Records as a part of the album Sautin Arewa
May 17, 2025
LabelJita Records
BPM87
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Lyrics

Sultan with the beat baby
Inda nayi tunani sai in ce Allah sarki
Wahalan mama na da ta sha tamkar a mafarki
In nayi biyayya wata gila a rai ta jisan ki
Ya zam fita haki kar ta sami na ce mata daki
Tun ina zan ma mamaki ci mai himma na
Wayyo mama
Wayyo mama
Wayyo mama
Mama mai sharan kuka na
Wayyo mama
Wayyo mama
Wayyo mama
Mama mai sharan kuka na
Wayyo mama
Wayyo mama
Wayyo mama
Mama mai sharan kuka na
In nayi kuka sosai ita ma tayi kuka
A Duka masala ta ba ta dauka sassauka
Ta fukuwa mar na da a kai min raba yankuka
Adalili na mahar ta kare ke babana
Wayyo mama
Wayyo mama
Wayyo mama
Mama mai sharan kuka na
Ina gaza bacci ita ma ba ta iya bacci
Ina hila lura ita ma rai sai ya gunci
Wani ya ta bani rannan ta kyale abinci
Ba ni da lafiya ba ta nisa da jiki na
Wayyo mama
Wayyo mama
Wayyo mama
Mama mai sharan kuka na
Inda in gidan lura wanda ita ta dauka yafi
Tosayin da ta ki manta gamsu da bari da karfi
In zan ta abinci sai ta hura mun dan zafi
Mama ba ta gyamar ko mai yafi tso a jiki na
Wayyo mama
Wayyo mama
Wayyo mama
Mama mai sharan kuka na
Duk wanda ya damu mama sam ba ta jin dadi
Tana jin dadi in ta ganni ina jin dadi
In na shiga damuwa duniya ba ta mata dadi
Ta saka ni a inuwa amma ita ta shiga rani
Wayyo mama
Wayyo mama
Wayyo mama
Mama mai sharan kuka na
Ina kuana ki mama
Mama ga dandanki mama
Mama ga addu'arki mama
Ina ce alfarmarki mama
Uda cikin yan'ki mama
Wajibi in so ki mama
Buhun marninki mama
Sana sunan sanki mama
In ki rigima kiyanki mama
Ba wuce ta kai ki mama
Allah ja daran mama na
Mama
Wayyo mama na
Written by: Ali Isah Jita
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...