album cover
Mai Sona
album cover
00:00
00:05
00:20
00:30
00:40
00:45
01:05
01:10
01:30
01:50
02:05
02:15
02:30
02:50
03:05
03:25
00:00
03:32
Past 7 Days
Mai Sona was discovered most frequently at around 1 minutes and 30 seconds into the song during the past week

Music Video

Music Video

Lyrics

Mai sona kece waccha nake raayi
In kina gefe na banso naga mun rabu
Mai sona kai nai wanda nake raayi
In kana gefa na banso naga mun rabu
Mai sona kece waccha nake raayi
In kina gefe na banso naga mun rabu
Mai sona kece mai sa mani karzashi
Zanchan mu rabe ma wannan son babu shi
Masoyi na gaskiya ba ayi mashi arashi
Mai kuskurai a kauna shi ke barinshi
A fage na so da kauna yau kin mun ragu
Ahh ahh, kin ragu
Eh zance na gaskiya ka zamo man mallaki
Tafiyar mu ni da kai ba ta sa man hakki
Rayuwa da ni da kai tuni tazamo min jikki
Kullum ina maraba da kai dan arziki
Haduwar mu dai da kai ta ga dani a gabo
Ahh ahh ya gamu
Kinzama farin gani a ido na ba gizo
Rana nake jira nasan kuma zata zo
Dangi na da naki sunyo dandazo
Duk tanadi na san nan da kikayi gizo
Ranar farinciki na masoya ba yabo
Ahhh ba yabo
Ehh ranar nake jira tazamo babban aji
Dan nayi nisa a kauna a so bani ji
Yauna na fahimchi kai ne ke ban agaji
Sau ke kayan da ke kaina duk na gaji
Nayo zaman jira yau daddai mun gamu
Ahh ahh mun gamu
Written by: Garzali Miko, S.N.Y Record Label
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...