album cover
Safeera
934
World
Safeera was released on August 1, 2025 by Music Cover Group as a part of the album Safeera - Single
album cover
Release DateAugust 1, 2025
LabelMusic Cover Group
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM143

Credits

PERFORMING ARTISTS
Rami
Rami
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ado Gwanja
Ado Gwanja
Songwriter

Lyrics

Tsorona, tsorona Allah tsorona rabuwa da ke
Tsorona Allah tsorona rabuwa da ke
Tsorona, tsorona Allah tsorona rabuwa da ke
Kyakkawa wayyo Safeera bazan so in bar ki ba
Tsorona, tsorona Allah tsorona rabuwa da kai
Kyakkawa wallahi Allah bazan so rabuwar mu ba
So shi ba mace mai ciki ba amma ya cika laulayi
Wani sa'in in yayi abu tamkar aikin tsautsayi
Aure ni da Safeera ke budurwa ni kuma saurayi
Kenan in na rasaki yanzu-yanzu wai ya zanayi
Kyakkawa Safeera son kowa
Mai zurfin ciki ce Safeera tawa bata korafi
Tsorona Allah tsorona rabuwa da ke
Me zai sani na daina so da kauna? In ba dole ba
Na yarda mu rayu kukai mu mutu tare ko bamu haihu ba
Ko mun mance kamar na wane sabani bamu san shi ba
Shine ya saka ranar rabon mu kam har yau bamu ganta ba
So dan Allah ba dan dayan mu yayi wa daya dole ba
Ga ci ga sha ga suturar mu Allah yayai mana ludufi
Tsorona Allah tsorona rabuwa da ke
Wayyo ni ciwon rashin masoyi ba dadin fada
Amma dai gyada ta samu matsa zatai man gyada
Na yarda da kowance gaskiyarka amma dan Allah da'da
Kaunar danake maka ta shigan kamanin irinta uwa da 'da
Suna ba naka ba gun Safeera wanan ba dadin fada
Basai na roka dakai ba ka saba yi mini tallafi
Tsorona, tsorona Allah tsorona rabuwa da ke
Kyakkawa wayyo Safeera bazan so in barki ba
Tsorona, tsorona Allah tsorona rabuwa da kai
Kyakkawa wallahi Allah bazan so rabuwar mu ba
Written by: Ado Gwanja
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...