album cover
Hakki
482
Music
Hakki was released on November 5, 2025 by Viluminar as a part of the album Hakki - Single
album cover
Release DateNovember 5, 2025
LabelViluminar
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM96

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Malam6ix
Malam6ix
Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Sulaiman Iliyasu Saeed
Sulaiman Iliyasu Saeed
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Hassan D YP (BOY)
Hassan D YP (BOY)
Producer

Lyrics

Malam6ix
Hakkin so yarda
Hakkin so Kauna
Ina Baki kulawa
Kina Kara yabawa
Dake nai farawa
Dake zan karewa
Ki dada dubawa
Mun dacewa
Hakki na yabon ki
Hakki na kula ki
Hakki na tsare ki
Ba na son rasaki
Hakki na
Hakki na
Hakki na
Hakki na
Fitila harken ki na hanga
Kina da aji kin iya yanga
Da murmushi ki ka mun burga
Dole na doka miki ganga
Zana Kashe miki silalla
Masu jin haushin ki su kalla
Jin ki nake tamkar dala
Ko ba gammo zan dau talla
Hakkin so yarda
Hakkin so Kauna
Ina Baki kulawa
Kina Kara yabawa
Dake nai farawa
Dake zan karewa
Ki dada dubawa
Mun dacewa
Hakki na yabon ki
Hakki na kula ki
Hakki na tsare ki
Ba na son rasaki
Hakki na
Hakki na
Hakki na
Hakki na
Written by: Sulaiman Iliyasu Saeed
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...