album cover
Ranar Aure
10
African Dancehall
Ranar Aure was released on November 13, 2025 by BROSSEI as a part of the album Ranar Aure - Single
album cover
Release DateNovember 13, 2025
LabelBROSSEI
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM114

Credits

PERFORMING ARTISTS
BROSSEI
BROSSEI
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Hussaini Abdulmalik Sulaiman
Hussaini Abdulmalik Sulaiman
Lyrics
PRODUCTION & ENGINEERING
Workdone
Workdone
Producer

Lyrics

It’s your boy Brossei
Tauraro From BK City
(Workdone)
Amarya da kwalliya
Amarya da gaskiya
Sanin kowa ne ai uwa ita ce tarbiya
Taka sannu mama
Dogon kwana mama
I wish you nothing but long life and prosperity
Ranar Aure ranar murna ce
Ranar murna ce
Ranar Aure ranar iyaye
Mama mai qawaye
Ranar Aure ranar murna ce
Ranar murna ce
Ranar Aure ranar iyaye
Mama Mai qawaye
Ayye Laleee
Ayye Laleee
Allah barku tareee
Allah barku tareee
Ranar Aure ranar murna ce
Ranar murna ce
Ranar Aure ranar iyaye
Mama mai qawaye
Ranar Aure ranar murna ce
Ranar murna ce
Ranar Aure ranar iyaye
Mama Mai qawaye
[solo trumpet]
Ranar Aure Ranar farin cikin uwaye
Zakaga su mama anci kwalliya za’a tafi ne a raka Amare
Ita da su waye?
Ita da Qawaye
Kai Mai kalangu
Dole ne kalangu ta bugu
Masu fada su rabu
Masu son zaman lafiya mun gode
Kai Mai kalangu
Dole ne kalangu ta bugu
Masu fada su rabu
Masu son zaman lafiya mun gode
Ayye Laleee
Ayye Laleee
Allah barku tareee
Allah barku tareee
Ayye Laleee
Ayye Laleee
Allah barku tareee
Allah barku tareee
Ranar Aure ranar murna ce
Ranar murna ce
Ranar Aure ranar iyaye
Mama mai qawaye
Ranar Aure ranar murna ce
Ranar murna ce
Ranar Aure ranar iyaye
Mama mai qawaye
Written by: Hussaini Abdulmalik Sulaiman
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...