album cover
Da Ganinki
80
Afro-Beat
Da Ganinki was released on November 25, 2025 by Playzone as a part of the album Da Ganinki - Single
album cover
Release DateNovember 25, 2025
LabelPlayzone
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM100

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Khalid Ibrahim Ahmad
Khalid Ibrahim Ahmad
Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Khalid Ibrahim Ahmad
Khalid Ibrahim Ahmad
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Mega Mix
Mega Mix
Engineer

Lyrics

Ay Kxxd o!
It's that Mega producer MegaMix
Touchdown!
Idanunta nagani
Ta gefe na ta bi
Kyawu yabi jini
Da ganinki raina yayi fari
Eh ehh!
Idanunta nagani
Ta gefe na ta bi
Kyawu yabi jini
Da ganinki raina yayi fari
Duk inda zakije jani
Ni batirinki charger Ni
Kafin kice komai gani, Babe
Yar fara da Jan baki
Da mai sonki zana sasanta
Bana jikinki ba kanta
Kinsa raina cikin randa
Shalele sarauniya kwanta
A kanki ne nasam karamci
Rabo dake zanyo takaici
Daren jiya ke nayi mafarki
Girl i love you ba dogon turanci
Idanunta nagani
Ta gefe na ta bi
Kyawu yabi jini
Da ganinki raina yayi fari
Idanunta nagani
Ta gefe na ta bi
Kyawu yabi jini
Da ganinki raina yayi fari
Zoki bani gurin zama
Na sameki zanayi fankama
Akanki bana tantama
Koda za'a bani Maitama
Wai shin me tama
Abokanai na tambaya
Na kasa jurewa kuma
Aibunki bansan ko daya
A kanki ne nasam karamci
Rabo dake zanyo takaici
Daren jiya ke nayi mafarki
Girl i love you ba dogon turanci
Idanunta nagani
Ta gefe na ta bi
Kyawu yabi jini
Da ganinki raina yayi fari
Idanunta nagani
Ta gefe na ta bi
Kyawu yabi jini
Da ganinki raina yayi fari
Yarinya nagani
Ta gefe na ta bi
Kyawu yabi jini
Da ganinki raina yayi fari
Written by: Khalid Ibrahim Ahmad
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...