album cover
Lunguyya
1,138
Pop
Lunguyya was released on December 12, 2025 by GWANJA SOUND RECORD as a part of the album GA GWANJA
album cover
Release DateDecember 12, 2025
LabelGWANJA SOUND RECORD
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM134

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Ado Gwanja
Ado Gwanja
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Lericx Arewajams Dice
Lericx Arewajams Dice
Songwriter

Lyrics

Lingui lingui-gui
Lingui lingui-lingui 'yar jigida
Sama lingui (sama)
Aye linguiya lingui
Kasa lingui
Mata linguiya, linguiya
Haba
Sama
Koda lingui
Zakuyi lingui
Mata ko ba lingui
(Zakuyi lingui linguiya, linguiya)
Kai daga nazo dana ishe mata an fara
Sai zan tashi su ringa fadin "sai an kara"
Toh kuma ga sanadin mata
Dukiya da yawwa nan na tara
Toh tukuicin kyauta ne
Sai na baku salon wakar linguiya
A'a ban tsaya daga nan ba
Mata zan shawarce ku
Ku taho, ku taho
Na nawa kuzo nan muyi naku
A cikin nasu
Sam-sam kar inji bakin ku
Sai nai kwance cikin yunwa
Sanan in tashi ina dokin zan karya
Bakin ka gari ne
Amma kuma alkali harshe
Daka iya bakinka
Idan ka fada wazai kushe
Kuma duk kyawu na gini
Zai rushe idan har tushe
Bani fassara zancen nan
Ai sai mai sauraro ya shirya
Suna wai ta kare
Muna dada buden salon shafi
Toh ku daina garaje
Idan da fari da karshen littafi
Tunda mun san mun faro ta
Zamu gama ku cire haufi
Kadan da nufin Allah
Shi ya nufa a kira Gwanjan Dawaiya
A'a, a'a zaurance
Ko naki fada muku zance ne
Ado na gari tabbas ku yarda
Da taken rimi ne
In bayar dan an bani
Wanan tukuicin kyauta ne
Ko kun manta ne
In babu wuyana yaza'ai in juya
Ka boye sirrinka a tona
Abin ban haushi ne
Ai kana rufe naka
Idan ka yarda ciki ma kundi ne
In kayi mini nai magana
Tura to fah takai bango ne
Malam ja girman ka
Kabarni in doka kidana ayi linguiya
Makocin mai akuya yasai kura
Toh kowa da abincinsa
Nufin haka toh kowa
Akwai kiwon da yarbe sa
Shi hura wutar murhu
Fa baya cikin aikin tusa
Ku tambayi Hussaini na Danko
Idan kunyi zargin nai muku karya
Ni ke waka
Ko ban fada ba kunsan wanene
Ku tambayi mata
Sa ce muku "Ado Gwanja ne"
Mai doka kidan wakar
Isa na garin Gombawa ne
Da akwai sauran sharhi
Sai kun gama jin taken wakar linguiya
Written by: Lericx Arewajams Dice
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...