album cover
Wanda Nake So
album cover
Wanda Nake So was released on December 12, 2025 by JayGlitz as a part of the album Wanda Nake So - Single
December 12, 2025
LabelJayGlitz
LanguageEnglish
BPM171
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Lyrics

Mad O!!!
Hasken rayuwa
Ki bani kauna
Jinin jikina
sonki ce dadin rayuwa
In ba ke ba babu mai kwantar Mun da hankali
Kuma na du duba Babu irin ki ne a nan gari
Da muka je biki na ganta
Saida na fola
Can I get your number
I for like call you later
Kuma gata da kyaun hali
Yarinya kyakyawa ce
A zuciya na na san I have found the one
Masoyiya ta
Na samu Wanda Nake so
Gimbiya ta
Na samu Wanda Nake so
Aye aahha
Na samu Wanda Nake so
Aayee aahhaa
Na samu Wanda Nake so
Babu kamar ki ne baby
Girl u are one of a kind baby
Shi yasa na kula dake baby
I wanna give you my all Baby!!!
Ooo
My sarauniya
Baby ki matso kusa
Kamshin ki nake kewa ahh
Da muka je biki na ganta
Saida na fola
Can I get your number
I for like call you later
Kuma gata da kyaun hali
Yarinya kyakyawa ce
A zuciya na nasan i have found the one
Masoyiya ta
Na samu Wanda Nake so
Gimbiya ta
Na samu Wanda Nake so
Aye ayah
Na samu Wanda Nake so
Aayee aayyaa
Na samu Wanda Nake so
Written by: jairus ijale otokpa
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...