album cover
Daka
1,332
Hip-Hop/Rap
Daka was released on June 17, 2021 by Mr442 as a part of the album Daka - Single
album cover
Release DateJune 17, 2021
LabelMr442
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM129

Credits

PERFORMING ARTISTS
Mr442
Mr442
Background Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Mubarak Abdulkarim
Mubarak Abdulkarim
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Ovizta
Ovizta
Producer

Lyrics

Kowane kida
Kaii
Kujia tsoron ovizta, dan minista
Yin shi neh
Ada gwa malagwa
Ita ba sakwara bane in daka (ina daka)
Daka daka
Cikin uwar daka (uwar daka)
Daka daka
Buhari yana daka (yana daka)
Daka daka
Fati tana daka (tana daka)
Daka daka
Rufa'i yana daka (yana daka)
Daka daka
Nanisha tana daka (tana daka)
Daka daka, cikin uwar daka
Kai ku sano tattasai da attarugu mai yaji
Harsashi mai tashi, dana bata one bullet mashi
Bata yin fashi
Yarinya malumfashi
Tana yin numfashi
Ihu kaman jirgi zai tashi (ihu)
Makatan makatan
'Yar gashuwa makatan makatan
Makatan makatan
In ya daka sabalan sabalan
Makatan makatan
Makatan
Makatan makatan
Ita ba sakwara bane in daka (ina daka)
Daka daka
Cikin uwar daka (uwar daka)
Daka daka
Buhari yana daka (yana daka)
Daka daka
Fati tana daka (tana daka)
Daka daka
Rufa'i yana daka (yana daka)
Daka daka
Nanisha tana daka (tana daka)
Daka daka, cikin uwar daka
Ahh Fati daga dan barkono ya shigan maki ido
Ki dan tsaya mana
Bude idon in zuba maki ruwa, dan tsaya
Ki bani in yi shi kawai
Awa saba'in da bakwai
Shi kuma sakan bakwai
Ni ba doki ba takwas takwas
Ki bani in yi shi kawai
Awa saba'in da bakwai
Shi kuma sakan bakwai
Ni ba doki ba takwas takwas
Ita ba sakwara bane in daka (ina daka)
Daka daka
Cikin uwar daka (uwar daka)
Daka daka
Buhari yana daka (yana daka)
Daka daka
Fati tana daka (tana daka)
Daka daka
Rufa'i yana daka (yana daka)
Daka daka
Nanisha tana daka (tana daka)
Daka daka, cikin uwar daka
Mai sakwara iye
Jajjjaga nan da nan da nan amma banda can
Daka nan
Gurguza nan
Ki tattaba nan
Ahh daga nan
Jajjage nan da can da nan amma banda can
Written by: Mubarak Abdulkarim
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...