album cover
Basu Wuta
3,080
Afro-Beat
Basu Wuta was released on June 9, 2022 by Mr442 as a part of the album Basu Wuta - Single
album cover
Release DateJune 9, 2022
LabelMr442
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM134

Credits

PERFORMING ARTISTS
Mr442
Mr442
Background Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Mubarak Abdulkarim
Mubarak Abdulkarim
Songwriter

Lyrics

Amude on the beat
Mai plantain
Mima kace ince?
442
Saman rice ki sa plantain
Ina magana kiyi maintain
In kin kiya zakiya Ben 10
Wasu naso in canza dabaru
Safara'u tana saida kosai
Anane, nana yayi dai-dai
Waka sai ta shiga top ten
Omo memene, mizebu
Ka ganta kasa, kiriku
Sai mu kaita sama, muyi zazu
Omomemeti
Kosan nawa za'a baka? (One five)
Dankalin nawa za'a baka? (Two five)
Dan ni yau babu fashi
Gashi ma yanzu zani tashi
Har motan zata tashi
Kin san bana son cin bashi
Kika ban ni yanzun zan baki
Ba maganan sai munje daki
Ina shuka kece taki
Koh yanzun mafa ga kudinki
Basu wuta, mun basu wuta
Mu basu wuta, muna basu wuta
Basu wuta, mun basu wuta
Mu basu wuta, mun basu wuta
Vun-vun-vun mun kara wuta
Vun-vun-vun mun kara wuta
Vun-vun-vun mun mun basu wuta
Vun-vun-vun mun kara wuta
Vun-vun-vun mun kara wuta
Vun-vun-vun mun mun basu wuta
Vun-vun-vun mun kara wuta
Vun-vun-vun mun mun basu wuta
Vun-vun-vun
Tantabara tara kwai tara mai tada
Zamu gari tara inji mutum tara
Tara, tara, tara, tara wash bayana
Tantabara tara kwai tara mai tada
Zamu gari tara inji mutum tara
Tara, tara, tara, tara wash bayana
Them go collect woto-woto
Them go collect woto-woto
Them go collect woto-woto
Them go collect woto-woto
Mun cinye Arewa zamu shige kudu
Mun cinye Arewa zamu shige kudu
Mun cinye Arewa zamu shige kudu
Mun cinye Arewa zamu shige kudu
Kudu, kudu, kudu
Mun cinye Arewa zamu shige kudu
Haba kai
Basu wuta, mun basu wuta
Mu basu wuta, muna basu wuta
Basu wuta, mun basu wuta
Mu basu wuta, mun basu wuta
Vun-vun-vun mun kara wuta
Vun-vun-vun
Vun-vun-vun mun basu wuta
Vun-vun-vun mun kara wuta
Vun-vun-vun
Vun-vun-vun mun basu wuta
Vun-vun-vun mun kara wuta
Vun-vun-vun
Vun-vun-vun
Written by: Mubarak Abdulkarim
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...