album cover
BIRNIN SO
18
Afro-Pop
BIRNIN SO was released on January 12, 2026 by AYAN ZAK GLOBAL LIMITED as a part of the album BIRNIN SO - Single
album cover
Release DateJanuary 12, 2026
LabelAYAN ZAK GLOBAL LIMITED
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Flying Stars
Flying Stars
Background Vocals
Illemboi
Illemboi
Background Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Auwal Zakariyya
Auwal Zakariyya
Songwriter
Sani Salihi
Sani Salihi
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Illemboi
Illemboi
Mixing Engineer

Lyrics

Okay
Flying star
Nasty
Mr capacity
Oh Please
Okay
Kin barni nan
Kin barni nan
A birnin soyayya
Kuma Kin barni chan
Dan Allah baby ki dawo
Kin mamaye Zuci har Raina
Kuma Kin mallake
Dan Allah baby ki dawo
Zo ki Buda mun kofa in sha iska o baby
Ahaaaaaa
Zo ki Buda mun fuskar in ganki in Kalle ki
Ahaaaaaa
In da ke ne bawata ya a gabanki Wallahi
Ahaaaaaa
Ni Akan ki zanyi shadi
Zanyi yaki nasame ki
Ahaaaaaa
Kidan Kara bani dama
Narasa guri nakama
A zuciyata da kaunar ki
Burin zuciyata na aure ki
Ko a Yaya in same ki
Ni a soyayya zan yi bautar ki
Ya zanyi in babu ke
Ya zanyi in babu ke
Ta Yaya ma zan sake
Yeyeyeyeye
Komai zanyi sai dake
Mmmmm
Wallahi hankali na ya gushe
A zuciyata da kaunar ki
Burin zuciyata na aure ki
Ko a Yaya in same ki
Ni a soyayya zan yi bautar ki
Zo ki Buda mun kofa in sha iska o baby
Ahaaaaaa
Zo ki Buda mun fuskar in ganki in Kalle ki
Ahaaaaaa
In da ke ne bawata ya a gabanki Wallahi
Ahaaaaaa
Ni Akan ki zanyi shadi
Zanyi yaki nasame ki
Ahaaaaaa
Kidan Kara bani dama
Narasa guri nakama
Ni ina son ki
Sonki baby da son ki
Zuciyata da kaunar ki
Yeyeye
Nace ni ina son ki
Zuciyata da kaunar ki
Sonki Sonki Son ki
Ugh
Peace out
Written by: Auwal Zakariyya, Sani Salihi
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...