album cover
Farashin So
11
Afro-Beat
Farashin So was released on January 17, 2026 by 11318764 Records DK as a part of the album GIDAUNIYA TA ALBUM
album cover
Release DateJanuary 17, 2026
Label11318764 Records DK
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM104

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Muhammad Meleri
Muhammad Meleri
Bass
COMPOSITION & LYRICS
Muhammad Meleri
Muhammad Meleri
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Muhammad Meleri
Muhammad Meleri
Producer

Lyrics

(Sultan with the beat baby)
Ayara nanaye
Ayara naye
Na dau farashin so
Ya sani maye
Ya za'ai na furta ki amince
Sai in boye
Abin yayai kamar akwai kunya
In fada ki janye
Komai duhu
Hanu bai mance baki
Dan na dade
A jikina ina ta jinki
Ki wuce ina kallon ki
Anguwar da zaki
In kasa cewa komai
Babu dalili
Ke dakata
Duba yarinya (uhm-uhm)
Kai kuma jeka
Da kalaman soyayya (bata san ni ba)
Ke dakata (santa ba)
Duba yarinya
Kai kuma jeka
Da kalaman soyayya
Zana tsara gini na
Dan in taimaki kaina
Karki ce bayki yina
Ai koh zan kashe kaina
Tunda so nagane
Babu tambari na iyawa
Zuciya ta kai ni
Kinga ke kadai ta tsawa
Zo ki bani kujerar
Zuciya in tsayar dar
Faduwa babu dodar
Sai dake zanci gasar
Ban gudu zana tsaya
Koda za'a same ni wanwar
Hankali kinka tayar
Zoki bani muhali
Ke dakata
Duba yarinya (uhm-uhm)
Kai kuma jeka
Da kalaman soyayya (bata san ni ba)
Ke dakata (santa ba)
Duba yarinya
Kai kuma jeka
Da kalaman soyayya
So bai kama da mutum
Wani abu ko aljani sam-sam
Kaine naso daman ka fara fadi
Yau gashi mun gam-gam
Daman aji na nake ja
Ita mace
Ana son tasha ban-ban
Nazo da shirina
Ka nunan kauna
Ina ra'ayin ka
Kana ra'ayina
Ka dau farashin soyayya
Ka dace 'yar asali
Ke dakata
Duba yarinya (kin samu dan asali)
Kai kuma jeka
Da kalaman soyayya
Kana burge yan mata
Ke dakata
Duba yarinya
Kai kuma jeka
Da kalaman soyayya
Written by: Muhammad Meleri
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...