album cover
RIKENI
album cover
00:00
00:25
00:30
00:35
00:40
01:15
01:25
01:30
01:45
02:00
02:20
02:40
02:45
03:10
03:15
06:45
00:00
07:04
Past 7 Days
RIKENI was discovered most frequently at around 2 minutes into the song during the past week

Music Video

Music Video

Lyrics

Yesu ka rikeni
Domin karfina ya kasa
Ubangiji ka taimake ni
Iyawa na ya kasa
Oh ya yesu ka dube ni
Aduniya ban sira ba
Ka rikeni mai ceto na
Karikeni ya yesu na
Ka rikeni mai ceto na
Ka rikeni ya yesu na
Gani nan na zo
Da nauyin kaya
Yesu ka sauke ne
Gani nan na zo
Da tauri na yesu
Ka canza halina
Gani nan na zo
Da nauyin kaya
Yesu ka sauke ne
Gani nan na zo
Da tauri na yesu
Ka canza halina
Yesu ka rikeni
Domin karfina ya kasa
Ubangiji ka taimake ni
Iyawa na ya kasa
Oh ya yesu ka dube ni
Aduniya ban sira ba
Ka rikeni mai ceto na
Karikeni ya yesu na
Ka rikeni mai ceto na
Ka rikeni ya yesu na
Oh oh oh oh oh
Oh oh oh oh oh oh oh
Oh oh oh oh oh
Oh oh oh oh oh oh oh
Oh oh oh oh oh
Oh oh oh oh oh oh oh
Oh oh oh oh oh
Oh oh oh oh oh oh oh
Not by might, not by power
But my spirit says the Lord
It's Not by might oh not by power
But by my spirit says the Lord
Kada ka barni kada ka kyale ni
In ka kyale ni na kare
Kada ka barni kada ka kyale ni
In ka kyale ni na kare
Yesu ka rikeni
Domin karfina ya kasa
Ubangiji ka taimake ni
Iyawa na ya kasa
Oh ya yesu ka dube ni
Aduniya ban sira ba
Ka rikeni mai ceto na
Karikeni ya yesu na
Ka rikeni mai ceto na
Ka rikeni ya yesu na
Yesu ka rikeni
Domin karfina ya kasa
Ubangiji ka taimake ni
Iyawa na ya kasa
Oh ya yesu ka dube ni
Aduniya ban sira ba
Ka rikeni mai ceto na
Karikeni ya yesu na
Ka rikeni mai ceto na
Ka rikeni ya yesu na
Yesu ka rikeni
Domin karfina ya kasa
Ubangiji ka taimake ni
Iyawa na ya kasa
Oh ya yesu ka dube ni
Aduniya ban sira ba
Ka rikeni mai ceto na
Karikeni ya yesu na
Ka rikeni mai ceto na
Ka rikeni ya yesu na
Written by: Kefas Ibrahim
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...