album cover
Jani
album cover
Jani was released on March 26, 2026 by SamAp2_Music as a part of the album Awesome Hymnals, Vol. 1
March 26, 2026
LabelSamAp2_Music
BPM96
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Lyrics

Yesu Jani wurinka
Wurinka sai dadi
Kyautar har abada
Daukar zunubaina
Wurinka masoyi
Ina so in zauna
Ko yanzu a duniyan nan
Bayan wannan sama
Gani nan mai tsoro ne
Ga ma na yi laifi
Sai ka yafe ni yanzu
Sake mini hali
Wurinka masoyi
Ina so in zauna
Ko yanzu a duniyan nan
Bayan wannan sama
Wurinka masoyi
Ina so in zauna
Ko yanzu a duniyan nan
Bayan wannan sama
Written by: Samuel Moses Bala
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...