album cover
album cover
00:05
00:15
00:20
00:25
00:45
00:55
01:00
02:15
00:00
03:06
Past 7 Days
Hisabi was discovered most frequently at around 15 seconds into the song during the past week

Lyrics

[Intro]
Bravo master
Drama boy
[Chorus]
Hisabi
Hisabi
[Verse 1]
Na rasa me nama na cancanci hisabin nan
Ni dama kawai ka ƙyale ni a ɗaure ni
Ni kuma kin taimake ni yaya zan mance hallacen nan
Da dai na bari ki sha wuya gwara a ƙona ni
[Chorus]
Hisabi
Hisabi
Tsuntsu in yaja ruwa shi ruwa kan doka
Bai zama dole ne ba amma tina danginka
In suka gan ni dole ne zasu ji ciwon ka
Dan ba ta inda zana maishe musu gurbinka
Kaƙi kabar ni ka rufe kanka da harshen ka
Kai ɗayane irin ka kuma bani da sabon ka
Yaya zan yi duniya in a kace ba ka
Da zaka kule kai ka kyale ni da ɗan rauni
[Chorus]
Hisabi
Hisabi
[Verse 2]
Hmm na rasa me nama na cancanci hisabin nan
Ni dai nafi so ka kyale ni a ɗaure ni
Ni kuma so nake na nuna miki halina
Saboda ko gaba ki bayar da misali na
Tun ba yau ba kinka saba rike sirri na
In har ba ke raye waye zai fasa ciwo na
Gwara ki sha zamanki ni na cika burina
Koma me na zama kice maƙasudina
Ni fa wake kaɗai nake bayyana shauƙina
Ba wani mai zuwa ya cuce ni ki nuna ni
[Chorus]
Hisabi
Hisabi
[Outro]
Power mix baby
Written by: Ado Gwanja, Shamsiyya Abdulkhadir
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...