album cover
Watariga
9,853
World
Watariga was released on November 15, 2018 by Apple Media Africa as a part of the album World Rhapsody, Vol. 17
album cover
Release DateNovember 15, 2018
LabelApple Media Africa
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM141

Credits

PERFORMING ARTISTS
Umar M. Shareef
Umar M. Shareef
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Umar M. Shareef
Umar M. Shareef
Composer

Lyrics

Wata riga, riga, riga
Wata ruga
Wata riga nasamo yarinyar fulani
Tashiga rai burin da nake muyi aure
Kai nasanar a soyayya zo jani jani
Wata riga zan koma in nayi aure
Soyayya ce eh, soyayya ce
Soyayya ta gareki mai riba ce
Nayo nazari kinyi mun tantance
Halin mu yazo 'daya, haka za'ace
Na shirya zana sanya kiyi dariya
Kema ki sakani inzamo mai cin moriya
Innayi rawar gani cikin soyayya
Tinda dake ayau na tako hanya
Ko mu chaba mu ake kallo bai 'daya
Ga 'yar fillo gani 'dan hausa guda 'daya
Soyayya takace tasa raina yai fari
Nakai matsayin da ba mai cemani in bari
In bakai ba miya ina cemaka gishiri
Mai yin kushenka nidashi ba sauran shiri
Ai sai murna ga wanda ya cika buri
Kyautar Allah babu mai maka gori
Da girman ka guri naga maikin 'kari
Na rike mulki, dole inyi kirari
Eh bani canzawa a sanki ni ke na tsaya
Zo taho tawa fulani 'ya mai kunya
Kinyi birgewa da shigarki sam ba wahaya
Kin rike al-adar ki
Shi ya 'karamani sanki
Wataran zamu wuce mataki
Rannan zanzo na biya sadaki
Kizam iyalina, akaiki 'dakina
Ki kare hakki na, da naki a guna
In zanaje gona ki rakiya guna
Tinda kayi mani miyasa baza nayi ba
Inda soyayya ba abinda baza ayi ba
Zanyima damu kodayaushe bazan gaji ba
Inda rai nasan da rabon mu baza yaki ba
Kyan hali ne jarinka 'dan Hausa
Tarbiyya na nan a gidan hausa
Ka iya kalamai kaji tattausa
Kai ni aurenmu Allah na 'kosa
Wata riga nasamo yarinyar fulani
Tashiga rai burin da nake muyi aure
Kai nasanar a soyayya zo jani jani
Wata riga zan koma in nayi aure
Written by: Umar M Sharif
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...