album cover
Falala
album cover
Falala was released on November 16, 2018 by Apple Media Africa as a part of the album World Rhapsody, Vol. 21
November 16, 2018
LabelApple Media Africa
BPM114
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Lyrics

[Verse 1]
Adabi falala daga Allah ne, ke in kin samu
Ki zamanto mai yi godewa zai mi ki kari
[Verse 2]
Adabi falala daga Allah ne,ni na samu
Na zamto mai yin godewa don yi mini kari
[Verse 3]
Eh! haduwa rabuwa daga Allah ne soyayya
Shakuwa da uwa sanadi shi ne tarayya
Haduwa samuwa, sai wanda ya so ya shirya
Jikuwa da ruwa wasa tuni ni na shirya
Wakarki nake yin rerawa
Da kidana zo ki yi takawa maza
[Verse 4]
In na ji kida naka tilas ne in taka
Muryarka idan na ji sai na zo gaisheka
Burina bai wuce in zamto matarka
A gidanka in girka maka tuwo da miyar kuka
Addu'a kullum sai na roka
In ga aurenmu an daurawa maza
[Verse 5]
Adabi falala daga Allah ne, ke in kin samu
Ki zamanto mai yin godewa zai mi ki kari
[Verse 6]
Adabi falala daga Allah ne, ni na samu
[Verse 7]
Tafiyarki a sannu ki taka kin ji 'yar mulki
Ko nawa a yanka za na biya sadakinki
Don kin yi daban ba kya boye saman doki
Za a irga dubu kafin a samu tamkarki
Na zo ki saka ni a fadarki
Na yarda cikinta na zaunawa maza
[Verse 8]
Alla ya hada mu da kai kan so mun dace
Ban jin maganar kowa na zama kurmace
Na fidda guda cikinsu dubu na tace
Kai ne zakarana dukka sa a na zarce
Na tabbata ni mai sa a ce
Da na same ka nai morewa maza
[Verse 9]
Adabi falala daga Allah ne, ke in kin samu
Ki zamanto mai yin godewa zai mi ki kari
[Verse 10]
Adabi falala daga Allah ne, ni na samu
Na zamto mai yin godewa don yai mini kari
Written by: Umar M Sharif
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...