album cover
Alqawari
album cover
Alqawari was released on November 16, 2018 by Apple Media Africa as a part of the album World Rhapsody, Vol. 24
November 16, 2018
LabelApple Media Africa
BPM160
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Lyrics

Eh na rike alkawarinki ban nufin na cuce ki ba
Adon gari kinka sa kudi sunka saki canja ra'ayi
Na rike alkawarinka ban nufin na cuce ka ba
A zuciyata ba sauyi nidakai nake ta alfahari
Adon gari 'yan mata ga soyayya ta karba ki nazari
Juriya bazan daure ba ni in kikace bazaki soni ba
Eh ban zata haka kike ba
Banyi zaton zaki mini ba
Soyayyar ki nasa kan gaba
Gashi kin sani fargaba
Allah ke bada arziki kuma nima ban fidda ransa ba
Na rike alkawarinki ke ko naga kin canza ra'ayi
Na rike alkawarinka ban nufin na cuce ka ba
Juriya bazan daure ba ni in kikace bazaki soni ba
Kasani a zuciya ta bazana so wani kamarka ba
Duk soyayyar da wani zai nuna man bazai kai ya naka ba
Kudi koko wani abin duniya bazai sa naki ba
Alkawarin mu na nida kai amanar ka bazana cita ba
Soyayya ta shigen zuci bansan ya zan fiddo ta ba
Idan kika 'kini ya zanyi da rai ina zan sanya gaba
Karshenta zani zauce bansan a ina za'a kamoni ba
Ya kamata ki nazari karkice bazaki soni ba
Gaskiyar dake cikina gareka bazan 'boye ba
Zuciya ga wanda take so tin fari dashi ta saba
Hakuri kayi mata kan soyayyar ka bata saba ba
Gaskiya nake ta fada ma
Bawai nayi cin fuska ba
Adon gari 'yan mata ga soyayya ta karba ki nazari
Juriya bazan daure ba ni in kikace bazaki soni ba
Tafiya ba mutuwa ba bansan a ina kika ajeni ba
Kayi hakuri kaga masoyi miyasa bazaka yafeni ba
Inda ban dawo ba kenan aure dake bazamu yishi ba
Ya kake wannan batu uzuri baza kamini ba
Eh soyayyar dana miko gareki zana so ki karba
Da zaki amince danasani sam bazaki yo ba
Soyayya dakai a gaskiya sam bazan iya ba
Zana kara baka hakuri, Allah yabaka wata a gaba ah-hh
Na rike alkawarinki ban nufin na cuce ki ba
Juriya bazan daure ba ni in kikace bazaki soni ba
Written by: Umar M Sharif
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...