album cover

KAFAR DAMA

24Music2026
album cover
KAFAR DAMA was released on May 13, 2026 by Sani Sk as a part of the album KAFAR DAMA - Single
ReleasedMay 13, 2026
LabelSani Sk
BPM95
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Lyrics

Ehyyy Sani Sk ne Ehyyy
Nashiga Soyayya da Kafar Damahhh da Kafar Dama Nashiga Soyayya da Kafar Damahhh Da Kafar Dama
Nizan Aureki
Nizan Reneki
Nizan guyeki komai kikeso Zanbaki
Zuciyata Zata buga innarasaki kwa Zana mutu
Adaura Autan mu ba Matsala diya tafarko ce Ramatu
Rayuwar ki Tana Burgeni
Farin jinin ki yana dadani
Sarauniya mai kyauce ke Ta Musamman kinada kyau Halaye
Nashiga Soyayya da Kafar Damahhh da Kafar Dama Nashiga Soyayya da Kafar Damahhh Da Kafar Dama
Kaso Asoka fa dacene dukan Horonki na jure
Idan daso ai kaunane akanki ni jaririne
Kowa da gwanar sa nidai tawa a Zucita Zaune
Nidai na gama dace na kure Zabe aimun jone
Kizo mu gaida iyaye Ehyyy
Sarauniya yar Gombe Ehyyy
Kece dai daya Tilohhh kizo Nasaki a lilo Ehyyy
Written by: SANI SK

Shazam Footer

Select language:
Google Play Store
Apple App Store
Chrome Web Store
Galaxy Store

Follow Us

Loading...