album cover
Saudat 1
1,676
Afro-Pop
Saudat 1 was released on April 27, 2018 by Abnur Entertainment as a part of the album Matan Gida
album cover
Release DateApril 27, 2018
LabelAbnur Entertainment
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM181

Credits

PERFORMING ARTISTS
Nura M. Inuwa
Nura M. Inuwa
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Nura M. Inuwa
Nura M. Inuwa
Composer, Lyrics
PRODUCTION & ENGINEERING
Nura M. Inuwa
Nura M. Inuwa
Producer

Lyrics

Ka yarda da ni nina aminta da kai
Ka yarda da ni, dan na yarda da kai 'kaunarka tana zuciya
Mai so na na yarda da ke
Na yarda da ke kema ki yar da da ni
Na amince ma na baka mallakin kai har ruhi
Nayi ganganci indai nabarka mai so na
Eh shinfidar fuska amman wurin zama na samu
Nayi ganganci indai na kyale mai so na Saudat
So hadin Allah Abdulaziz da Saudat 'kauna ce
Ba gudu sannan ba ja da baya sandar girma ce
Eh lafazi in zanayo akanki mai taushi
Akace in ba rai ba'a 'kara lumfashi
Bani jin wari dan na kusanci mai 'kamshi
Ke nake kallo daure ki kama hannu na
So hadin Allah Abdulaziz da Saudat 'kauna ce
Ba gudu sannan ba ja da baya sandar girma ce
Eh tinda baki 'dai saidaibya 'dau gudan taura
Ko a guna kaine zakaranka yai chara
Mai awakai zai tsoron fada da mai kura
Sanka ya 'dauke min fargabar zuwa rana
So hadin Allah Abdulaziz da Saudat 'kauna ce
Ba gudu sannan ba ja da baya sandar girma ce
Eh banda aiki sai yin nazarinki mai so na
Wanda yaji hayaki baya 'dai da mai 'kuna
Zuciya ta 'dauka ta arama baki na
Nasani ke 'daya ce zaki gane yarena
So hadin Allah Abdulaziz da Saudat 'kauna ce
Ba gudu sannan ba ja da baya sandar girma ce
So hadin Allah Abdulaziz da Saudat 'kauna ce
Ba gudu sannan ba ja da baya sandar girma ce
Eh wanda zashi farauta nassararsa ya kamo
Wanda yafi gudu shi 'dai yake rike zomo
Shikwa maiyin so burinsa ne yasha romo
Kai kazamma ruwa ni zan zamo kamar tana
So hadin Allah Abdulaziz da Saudat 'kauna ce
Ba gudu sannan ba ja da baya sandar girma ce
Wanda yai jifa in yajirashi zai fado
In akai shuka kyawun fitarta tai yado
Ita kuma miya ko babu nama tai mando
Gangamin Aure ya zarce na Bikin Suna
So hadin Allah Abdulaziz da Saudat 'kauna ce
Ba gudu sannan ba ja da baya sandar girma ce
Eh ko a wanne zama ribar masoya jin dadi
'yan fulani dan gasa suke hado shadi
So da 'kauna sukesa ake zuwa tadi
Sanka yaiman sartse ya cake a 'kalbi na
So hadin Allah Abdulaziz da Saudat 'kauna ce
Ba gudu sannan ba ja da baya sandar girma ce
Eh shinfidar fuska amman wurin zama na samu
Nayi ganganci indai na kyale mai so na Saudat
Na amince ma na baka mallakin kai har ruhi
Nayi ganganci indai nabarka mai so na
So hadin Allah Abdulaziz da Saudat 'kauna ce
Ba gudu sannan ba ja da baya sandar girma ce
Written by: Nura M. Inuwa
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...