album cover

Asha Rubutu

90,198Afro-Pop2026
album cover
00:00
00:10
00:25
00:50
00:55
01:00
01:05
01:30
01:45
02:00
02:10
02:20
02:25
02:45
00:00
03:01
Past 7 Days
Asha Rubutu was discovered most frequently at around 25 seconds into the song during the past week

Music Video

Music Video

Lyrics

Eh-biriri barara
What's poppin'
Bravo master
Eh-eh
Eh-eh
A sha rubutu mata a daura layya
Shi rabo Allah ne yake rabawa
A bar garaje a daina kauce hanya
Kar aje karshe ba gurin fakewa
Basu da abun kushewa sai dai kallo
In dai zamu fito, ce, "Mana hello"
A gurin mu ake ganin sabon salo
Yaya zakuyi hasken rana ya bulo
Ashe, ashe tana da kyau
Naji na gani, ashe tana da kyau
Wanan ta wuce Naira
Sai dai ka bata Dollar
Ka hadata da mota
Kuma kayi mata Visa
Ka kirata da baby ka
Ka baje mata kolinka
Kar ka rufe mata kofarka
Koma menene kaga
A sha rubutu mata, a sha rubutu
A sha rubutu mata, a sha rubutu
A sha rubutu mata, a sha rubutu
A sha rubutu mata, a sha rubutu
Aha
Eh-eh
Eh-eh
Ni da wayyo na bani tube wando na
Cikin garin ga ne ake ta zance na
Ina mata sai ku kada shantu na
Dan da shantu nake ta aika sako na
Allah kawo-kawo
Allah kawo kasuwa
Inye-inye-inye-inye-inye
Ce da mijin iya baba
In ke kina da wanchan
Nima ina da wanan
Wanda ke da tsoro maza-maza yabar gurin nan
Ba fada da malam ba cikin daren
Dan ba fada da malam ba cikin daren
A sha rubutu mata, a sha rubutu
A sha rubutu mata, a sha rubutu
A sha rubutu mata, a sha rubutu
A sha rubutu mata, a sha rubutu
Aha
Eh-eh
Eh-eh
Eh-eh
Eh-eh
Eh-eh
Power mix baby
Written by: Bilyaminu Umar Yunusa, hassan Sani

Shazam Footer

Select language:
Google Play Store
Apple App Store
Chrome Web Store
Galaxy Store

Follow Us

Loading...