album cover
Wata shidaa
album cover
Wata shidaa was released on July 13, 2026 by 8083426 Records DK as a part of the album Wata shidaa - Single
ReleasedJuly 13, 2026
Label8083426 Records DK
LanguageEnglish
BPM70
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Lyrics

So tsayaye nake ta nema
Ga shi yau nai gamo dake
Ko ake zana sam makama
Ban da amsa a zuciya
Yaushe ne zana gane gaskiya?
A wata shida
Wata shida
Wata shida
Tafiyata taki sauri kamar fatake
Wazana kamo a rayuwata yazam na gaske
Ina tsakanin tsakar dare zo ka kunna haske
Rayuwata tayi sabo da rayuwarka
A wata shida
Wata shida
Wata shida
Ina shan wuya
Ina shan azaba
A silar sanki ne
Yafi ruwa rayuwa
Tsaya dab dani
Ina so in fita ruwa
Dan nusar dani
Ya zamo ban cutuwa
Shi nake so kuna sane banso ya shiga damuwa
Nayi girma a sansa ne kar a maishe ni bakuwa
Nayi tsarin na bishi ne har mu kare a rayuwa
Ga nufin son sa sunfi kirga balle wata shida
Written by: Aliyu Muhammad Bnk, Aliyu Muhammad Haidar

Loading...