album cover
Sallama
115
World
Sallama was released on April 16, 2018 by Premier Records as a part of the album African Groove, Vol. 1
album cover
Release DateApril 16, 2018
LabelPremier Records
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM122

Credits

Lyrics

Assalam soyayya ke na bawa mai nema na
Zuciya na bayar
Kauna na bayar
Zuciya na bayar
Kauna na bayar
Eh zuciya ta zama taurari sallamar so nai amsa
Nuna kauna ga masoyinka shi ke sa so ayi a zama

Ni bara nake yi nai maula
Komai ka fada da ni zanyi ma
Idan idona na kwalla
Kar ka damune zan share ma
Rufin asiri da kamala
Wannan Allah ne zai yi ma
Lallai yau nai dace da samun ya mai ilimi
Eh zuciya ta zama taurari sallamar so nai amsa
Nuna kauna ga masoyinka shi ke sa so ayi a zama
Taho muje gun dangina
Kunya zata hanani
Samunka shine burina
Na san wannan kamani
Ina gwanin ga zabina
Lallai hakane ba rudani
Takun kauna zan ma kwalelen wani mai kallo
Eh zuciya ta zama taurari sallamar so nai amsa
Nuna kauna ga masoyinka shi ke sa so ayi a zama
Eh zuciya ta zama taurari sallamar so nai amsa
Nuna kauna ga masoyinka shi ke sa so ayi a zama
Eh zuciya ta zama taurari sallamar so nai amsa
Nuna kauna ga masoyinka shi ke sa so ayi a zama
Saudiyya zanje sauka farali
Ah nima ai zan barari
Ba bukatar ya mai garari
Ai kowa hakane a dare
Garinmu kauna aka tare
Lallai nima zan tsari
Na hau katagar kaunarki tamkar na sha tsami
Eh zuciya ta zama taurari sallamar so nai amsa
Nuna kauna ga masoyinka shi ke sa so ayi a zama
Gudu nake nayi sassarfa
Gani gani kar ki wuceni
A rana zan je nai rumfa
Nima zani biki in samu
Na baka zobe na azurfa
Ke kin man fama
Ni da kai zan alfahari a rayuwata ba juyayi
Eh zuciya ta zama taurari sallamar so nai amsa
Nuna kauna ga masoyinka shi ke sa so ayi a zama
Eh zuciya ta zama taurari sallamar so nai amsa
Nuna kauna ga masoyinka shi ke sa so ayi a zama
Eh zuciya ta zama taurari sallamar so nai amsa
Nuna kauna ga masoyinka shi ke sa so ayi a zama
Eh zuciya ta zama taurari sallamar so nai amsa
Nuna kauna ga masoyinka shi ke sa so ayi a zama
Written by: Tasi'u Unguwa Uku
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...