album cover
Dai Dai
album cover
Dai Dai was released on August 14, 2026 by Rimz john as a part of the album Dai Dai - Single
August 14, 2026
LabelRimz john
LanguageEnglish
BPM109
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Lyrics

Ayaaah
Kayi mani daidai (Ah ah ah ah)
Uba kayi mani daidai (Oh oh oh oh)
Kayi mani daidai
Uba kayi mani daidai
Me I no fit to deny ooh
This your loving nah divine ooh
Look at me shey you confirm ooh
Yesu ja ja
Jani kusa da Kai
Ni ba zan iya rayu ba
In ba de kai fa masoyina
Mai ceto Ja ja
Jani kusa da kai
Ni ba zan iya rayu ba
In ba de Kai fa maicheto na
Kayi mani daidai (Ah ah ah ah)
Uba kayi mani daidai (Oh oh oh oh)
Kayi mani daidai
Uba kayi mani daidai
Kayi mani daidai (Ah ah ah ah)
Uba kayi mani daidai (Oh oh oh oh)
Kayi mani daidai
Uba kayi mani daidai
Mai girma
Wa mai iko zamuta raira waka
Mun durkusa gaban ka
Munzo da molo har da garaya
Da dare da rana
Domin Kayi mana dai dai
Muna godiya godiya
Mai girma
Wa mai iko zamuta raira waka
Mun durkusa gaban ka
Munzo da molo har da garaya
Da dare da rana
Domin Ka yi mana dai dai
Muna godiya godiya
Yesu ja ja
Jani kusa da Kai
Ni ba zan Iya rayu ba
In ba de Kai fa masoyina
Mai ceto ja ja
Jani kusa da Kai
Ni ba zan iya rayu ba
In ba de kai fa maicheto nah
Kayi mani daidai (Ah ah ah ah)
Uba kayi mani daidai (Oh oh oh oh)
Kayi mani daidai
Uba kayi mani daidai
Kayi mani daidai (Ah ah ah ah)
Uba kayi mani daidai (Oh oh oh oh)
Kayi mani daidai
Uba kayi mani daidai
Mai girma
Wa mai iko zamuta raira waka
Mun durkusa gaban ka
Munzo da molo harda garaya
Da dare da rana
Domin Ka yi mana dai dai
Muna godiya godiya
Written by: Rimamfxen John
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...