album cover
Rayu Dake
album cover
Rayu Dake was released on September 6, 2026 by Squad Dem Records as a part of the album Rayu Dake - Single
September 6, 2026
LabelSquad Dem Records
LanguageEnglish
BPM78
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Lyrics

Fonext
uh ooh
Manholy again
Ban soki da wasa ba
So ne na amsa kaddara
Oh ni na sha afa
Soyayya tasa na shagala
So dama naso ace kece kin sharemin kuka
Inna ta fama narasa wa zezamto min rumfa
Naso na rayu dake yan mata but nakasa jurewa
Sonki a rai yanata fucewa
Lokacin mu yana ta kare
Naso na rayu dake yan mata but nakasa jurewa
Sonki a rai yanata fucewa
Lokacin mu yana ta kare
Zan rayu dake
Zan so na rayuwa dake
Abarmin ke
Nikam abarmin ke
Zan rayu dake
Zan so na rayuwa dake
Abarmin ke
Nikam abarmin ke
Gwanar kwaliya dawisu
Dubban nin mata kin fisu
Ace babu ke akwai issues
Upon all your deeds i still miss you
Guziri da tsaraba
Basa hana changin kaddara
Muhalli da komai na tanada
Komai nayi amma babu nasara
Ki bani dama
Sonki a zuci ina fama
Bana so ya kai ga nadama
Because our past haunts us like a karma
Jarumata
Nasoki ban kula mata
Stay with me in miki gata
Sa'an nin ki sai kin musu rata
Naso na rayu dake yan mata but nakasa jurewa
Sonki a rai yanata fucewa
Lokacin mu yana ta kare
Naso na rayu dake yan mata but nakasa jurewa
Sonki a rai yanata fucewa
Lokacin mu yana ta kare
Fonext
Zan rayu dake
Zan so na rayuwa dake
Abarmin ke
Nikam abarmin ke
Zan rayu dake
Zan so na rayuwa dake
Abarmin ke
Nikam abarmin ke
Written by: Ahmed Sufianu
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...