album cover
Walkiya
album cover
Walkiya was released on August 28, 2026 by S.N.Y RECORD LABEL as a part of the album Zama Da Tashi
August 28, 2026
LabelS.N.Y RECORD LABEL
BPM129
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Lyrics

Walkiya
Zuciya (eh mana)
Daga reshe kauna ta kama (ah)
Nafi son miyar da za nama
Rawar nayi ka gani
Kaunace ta kara himma
Haka ni zani soma
Sharane
Takunane
Ke ko kurji ne
Ba birgewa nayi ba
Ya nai kini kuna
Toh ki tsaya karda ki fama, ai kin nana
Jeka ka nemo min magani, in anjima
Kai-kai-kai, wai-wai-wai, sai-sai-sai
Kayi kama da mutanen kauye
Na tuna za ni biya kauye
Baka gani ba
Kema baki gani ba
Wal-wak yayi chanba
Hasken walkiya ba
Nace da kai zan zauna
Da damuna zan so fa mu gana
Kaga cikar ruwa, korama ka nuna
Sanyi ya ratsan jiki bar mu gana
Mu yi wasan 'yan mata tafa-tafa
Idan nagano ki nine zan ala fa
Zanyi kisisina ado na da atamfa
In kora 'yan maza in hana ai maki jarfa
Kai dai ka kula nace ma da karafa
Ke ni naci dubu ba ayi mini rumfa
Nagode nawa ni inada muradin ka
Dan Allah barni kar ki sa yau in hauka
Akima shaidane banda zo irinka
Lallai darajar gorosai ansa baka
Ni zani ajeka gida nayi maka turka
In na tara ki sani zan miki Zakkah
Tsayayyar magana ce
Ashe ni nayi dace
Kyauta tamu ta rance
Na taso a fusace
Ba mai yi maka kwace
Ashe dai nasara ce
Ni dai na lamunce
Na saida gani ga uwar riba
Dauke abarwa yake batun gwiwa
Ba shakka yanzu ga magan turba
Kaima ka rika ni
Namai kamar nono
Fada gaskiyar kono
A so hashi na janno
Rufe ka daina yin kallo
Duba ranar ta bullo
Kamani kar na gaza
Kauna inyo shakara
Gwauro sirrinka fara
Yara sune da dara
Cara sai zakara
Kifi zan sha madara
Sanyi tayo karara
Written by: Hussaini M Pizzah
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...