album cover
Gandoki
album cover
Gandoki was released on August 5, 2026 by 11318764 Records DK as a part of the album Rubutuna Album
ReleasedAugust 5, 2026
Label11318764 Records DK
LanguageEnglish
BPM136
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Lyrics

Gandoki
Na darda cikon buri
Hanu dai
Sam bayi kauda jinga
Gandoki
Na darda cikon buri
Hanu dai
Sam bayi kauda jinga
Eh, da karfina nashigo
So bai tsufa
Ina kusa dake je ki tabo jarfa
Kina rana
Ni zana zamo rumfa
Ko ruwan sama ne
Sai dai yayi mun duka
Akan so
Ni zan iya yin komai
Koda ma
Za'a mini daurin gwarmai
Kamar noma dai
Da ake maimai
Zana maimaita
Sai dai a cire min ka
Itace shiklne yin bawo
Nidin ne
Ko kin tafi kya dawo
Da kafa ta
Ni zan raka ki kawo
Nasan dai
Ke bayki sani kuka
Na daga Kai sama naga jirage
Abin sha'awa ma sun wuce kirge
Da taurari na kanyo hange
Kyawun kudiri kesa ayi albarka
Mutunci ance "madara ce"
In kanai dani inyi rance
Kina karan zuci a kwance
Abun yazo an haihu ana barka
Da murna na taka
Shoki in debo
A zamanin mu
Mun dace lamari sabo
Soyayya ce
Kibiyar daka harbo min
Na tsaya chak
Tamkar a cikin laka
Gandoki
Na darda cikon buri
Hanu dai
Sam bayi kauda jinga
Written by: Muhammad Meleri
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...