album cover
KANO
805
Afro-Beat
KANO was released on August 14, 2026 by 3752054 Records DK as a part of the album KANO - Single
album cover
Most Popular
Past 7 Days
00:30 - 00:35
KANO was discovered most frequently at around 30 seconds into the song during the past week
00:00
00:15
00:30
00:50
01:05
01:20
02:05
00:00
02:30

Music Video

Music Video

Lyrics

Ridwan Rd One ne
Indarai da rabo menema
Ze samu ze samu
Wai kanawa kakeso ka latsa
To tinda wuri kawasa makaminka
Bamayin ja inja
Ama kazo se mun kure karyanka
Akwai kudi ba keja
Kano kazo malam lallaba tashenka
Kano kano kano oooh
Tadabo tunbin giwa koda me kazo anfii ka ah
Kano kano kano oooh
Tadabo tunbin giwa koda me kazo anfii ka ah
I see fine girl in kano
Tace malam mekake kallo
Nace kyannaki
Yana burgeni
Yana rudani
Kinata tsimani
Har kinsa natafi lissafi
Ashe da irinki a kano
Hala balarabiyace ke
Kyannaki
Yana burgeni
Yana rudani
Har kinsa natafi lissafi
Ashe da irinki a kano
Hala balarabiyace ke ko
No
Kano kano kano oooh
Tadabo tunbin giwa koda me kazo anfii ka ah
Kano kano kano oooh
Tadabo tunbin giwa koda me kazo anfii ka ah
Kano kano kano oooh
Tadabo ga yan mata ko ina suje sun haska
To me shirin gasa dani
Kar yafara danni kebuga musu
Number tara
Yanzu nacika nai faf nai damara
Duk wani dan iska se yakara jira
Wasu damane basa samu
Da da bindiga zasuga bayanmu
Se gashi muna harkokinmu
Sedai ku mutu dan haushinmu
Dadin neman mu munasamu
Addu a ta tsaya ta iyayanmu
I have no time to close my data
Ko banda kudi inada wadata
Wassu burinsu kawai mujigata
Allah ubangiji kabani mota
Kabani mata
In aureta inzama nata jigo nata
Yanzu garin kano nasameta ooh hoo
Kano kano kano oooh
Tadabo tunbin giwa koda me kazo anfika
Koda me kazo anfika
Tadabo tumbin giwa koda me kazo anfika
I see fine girl in kano
Tace malam mekake kallo
Oo nace kyannaki
Yana burgeni
Yana rudani
Kinata tsimani
Har kinsa natafi lissafi
Ashe da irinki a kano
Hala balarabiyace ke
Kyannaki
Yana burgeni
Yana rudani
Har kinsa natafi lissafi
Ashe da irinki a kano
Hala balarabiyace ke ko
No
Kano kano kano oooh
Tadabo tunbin giwa koda me kazo anfii ka ah
Kano kano kano oooh
Tadabo tunbin giwa koda me kazo anfii ka ah
Kano kano kano oooh
Tadabo ga yan mata ko ina suje sun haska
Tadabo tunbin giwa koda me kazo anfika
Tadabo tunbin giwa koda me kazo anfika
Indarai da rabo menema ze samu
Written by: Ridwan Nasir
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...