album cover
Mafarki
album cover
Mafarki was released on September 11, 2026 by 5733591 Records DK as a part of the album Mafarki - Single
September 11, 2026
Label5733591 Records DK
LanguageEnglish
BPM94
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Lyrics

They call me man with the vibez ohh
Y'all listen
Nayo doguwan tafiya
Nai nisa bana jin karaya
Ba waige banijin kira
Shauqin kara sanki zuci yai mamaya
Kinbi jinin jiki kinyo ajjiya
Sunanki ya karade duniya
Yammata salam akaiki nifa na shirya ne
domin na ganki
Na shirya dukka fansa da zana shirya shi ya
zamar mini garkuwa
Tafiya daidai daya takunki kamar zinariya
Bani amsar tambaya domin kece madadin a
rayuwa
She's too fine babu magana ko a magana ba
wata damuwa
Toh raina da zuciya suna kewanki
Kullun ni ina tunanin ki
safe rana dare mafarkinki
Yaushe ne ni zana ganki
Girl am for you na shirya zana biki
Fada suji mene sunanki
Garinku da nisaa zana biki
Kaunarki nake niban barinki
Domin mun saba da juna dani dake
Bana iya bacci in babu ke
Tarko suka sani na tsallake
Komene zanayi aini seda ke
Gani a tarko
Na Zama soko
Kece a farko
Kinada iko
Ni nayi Roqo
Fadarki inzo
Gunki nake neman Taimako
Ta amsan kira daya
Kuma batada hayaniya
Santa ne keta karuwa
Ko ina da ko ina
Zana jure rama harma mutane zasui
kyamata
Santa yau ni nafara bana gajiya ni ban barimaa
Toh raina da zuciya suna kewanki
Kullun ni ina tunanin ki
safe rana dare mafarkinki
Yaushe ne ni zana ganki
Girl am for you na shirya zana biki
Fada suji mene sunanki
Garinku da nisaa zana biki
Kaunarki nake niban barinki
Written by: Black Boss Bcc
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...