album cover
Mataki
album cover
Mataki was released on July 18, 2026 by OTG as a part of the album Mataki - Single
July 18, 2026
LabelOTG
LanguageEnglish
BPM114
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Lyrics

Ealis
Boyjamal
Bani nakai Kaina ba Allah ne
Kaganni kabarni inda ka ganni anan zaune
Komai da lokaci nidai nagane
Rabanmu zamuci banda rabon wane
Komai namu namune
Suma nasu nasu ne
Dan basa alfarma kuma basa nema
Muma namu namu ne
Suma nasu nasu ne
Dan mu muna alfarma kuma bama nema
Kubarni nai sha,anina (Enemies)
Kubarni nai uzirina (Enemies)
Kubarni nai shagalina (Enemies)
Kubarni nai ra,ayina (Enemies)
Nace kubarni nai sha,anina (Enemies)
Kubarni nai uzirina (Enemies)
Kubarni nai shagalina (Enemies)
Kubarni nai ra,ayina
Inda kakini nan wani zai soni
(Anan wani zai soni)
Inda kabarni nan wani zai jani
(Anan wani zai jani)
Kai kokun kini dole wadansu susoni
(Umm dole asoni)
Kai kokun soni dole wadansu sukini
(Views subini)
Qaddarar kowa daban nayi imani
(Ni nayi imani)
Kuma tunran gini tunran zanene
(Ran zanene)
Niba kowaba me neman sunane
(Me neman sunane)
Lokaci alkali sai yakawo ni
Komai namu namune
Suma nasu nasu ne
Dan basa alfarma kuma basa nema
Muma namu namu ne
Suma nasu nasu ne
Dan mu muna alfarma kuma bama nema
Kubarni nai sha,anina (Enemies)
Kubarni nai uzirina (Enemies)
Kubarni nai shagalina (Enemies)
Kubarni nai ra,ayina (Enemies)
Nace kubarni nai sha,anina (Enemies)
Kubarni nai uzirina (Enemies)
Kubarni nai shagalina (Enemies)
Kubarni nai ra,ayina
Box side mix
Written by: Ealis Tiers
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...