album cover

Zeenatu

6,173Music2026
album cover
00:00
00:30
00:45
01:15
01:35
01:55
02:30
02:50
03:25
00:00
03:35
Past 7 Days
Zeenatu was discovered most frequently at around 30 seconds into the song during the past week

Lyrics

Kauna a raina
Ke nafi so kiyi alfahari
Yanga da buga
Kiyi domin kin samu guri
Da zaki auna zakiyi wa mata gori
Zauna na zauna all my hands mu fito sarari
Na rasa mai mini so ya kamar
Wanda kike yi mun
Ko sunfi dubu ke dai ma na tsayar
Ke kika kwanta mun
Takaici na wata ran wata ran
Ke za'a dauke mun
Tinda a yanzu ina nan tare dake
Zeenatu shikenan
Mai kyau cikon kyau
Me adon daya burge ni
Me zana baki ne yau?
A ruhinki ki cefa ni
Waigo juyo a tare dani baki a rana
Sam ba ke babu wayyo
Zan baki kula da dukan kaina
Kin zama mun hanta da jini
Ba rabuwa kenan
Muryarki dana ji tana ce mun
Zeenatu ce wanan
Me hada kanta dake agaran
Wacece wanan
Zeenatu ko masana sun san
Ke daya ce kenan
Banda kamar ki kamar ki Zeenatu ni ban samu ba
Babu kamar ki kamar ki Zeenatu sam ba'a samu ba
Babu kamar ki kamar ki Zeenatu sam ba'a samu ba
Banda kamar ki kamar ki Zeenatu ni ban samu ba
Written by: Hassan Abdullahi

Shazam Footer

Select language:
Google Play Store
Apple App Store
Chrome Web Store
Galaxy Store

Follow Us

Loading...