album cover
AlaQa
album cover
00:00
00:25
00:45
01:05
01:30
01:55
00:00
02:21
Geçtiğimiz 7 Gün
AlaQa geçen hafta yaklaşık 1 dakika and 5 saniye civarında en sık keşfedilen şarkı oldu

Müzik Videosu

Müzik Videosu

Şarkı sözleri

Ya, ya, ya-ya
Ya-ya-ya-ya
Ya, ya, ya-ya
Ya-ya-ya-ya
Hmm hmm
Ahh ahh
Hmm hmm
Hmm hmm
Alaka
Alaka
Mu kulla alakar gaskiya
Menene mai karko a zuciya?
Kyakkawan zato mu tsaida a zuciya
Sannan mu kauda hayaniya
Muyi a,fani da lokaci
Kar a canza akidar gaba daya
Ohh-ho-ho
Ahh-ahh-ahh-ahh
Kulla alakar gaskiya, hmm-hmm
Ita alakar gaskiya
Kafin ta rabe akwai wuya
Komai wahala ana tare
Tamkar daurin tsintsiya
Ita alakar gaskiya
Ita kewa radin hayaniya
Sannan alakar gaskiya
Ita kesa maraya zuciya
Kyakkyawaon zato
Shi kadai kan canja duniya
Duniya
Mu kulla alaka
Mu kulla alakar gaskiya
Mu kulla alaka
Mu kulla alakar gaskiya
Mu gina alaka
Mu gina alaka
Mu kulla alakar gaskiya
Alaka
Alaka
Alaka
Alaka
Written by: abdulkadir tajuddeen
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...