album cover
Na Yarda Dake
45.540
R&B/Soul
Na Yarda Dake adlı parça albümünün bir parçası olarak Shareef Studios Invest Nig Ltd tarafından 14 Ocak 2022 tarihinde yayınlandıFarin Jini
album cover
Çıkış Tarihi14 Ocak 2022
FirmaShareef Studios Invest Nig Ltd
Melodiklik
Akustiklik
Valence
Dans Edilebilirlik
Enerji
BPM103

Krediler

Şarkı sözleri

Na yarda da kai ne farin ciki na
Na yarda dake masoyiyata
Na yarda da kai ne farin ciki na
Kin bani abin dana baki
Kin soni a sanda na soki
Kika bani kujerar mulki
Kika yi mini kyautar doki
Samun ki nayi dabara
Barin ki zanyi asara
Na roki rabbi tabara
Da yabani ke zana jira
Ni kika martaba
Baki guje ni ba
Bazan auri wanin ki ba
Ai tunda banga kamar ki bah
A soyayya
Baka bukatar in ma tini
Mai sonka nice kasani
Na gaishe ka ina wuni
Soyayyar ka na a cikin jini
Da kai nasaba tun farko
Da kai na yarda a mini baiko
Farin cikina kai ne
In nayi kuka kai ne
Koh ban so ka ba
Bazan ki ka ba
Jani muje gaba
Don banga kamar ka ba
Kin rike amanata
Kin boyeta kinki nunata
Zancen rabuwa ku dainata
Koh mun saba zamu sasanta
Tsakaninmu mu daidaita
Jini da jijiya
Komai dadi wuya
Mun dauki alkawari
Zamuyi zaman hakuri
Kince bayani nace bayake
Kin kula dani zan kula dake
Masoyina gangariya
Tauraron duniya
Soyayya ka iya
A gurinka a kwaikwaiya
Kai ke koran haushi in kaga ina a cikin halin damuwa
Kayi mini rarashi kasa naji babu yani cikin duniya
Rabin jikina kai ne
Idon gani na kai ne
Sanyin zuciya
Kasani nazam sarauniya
A soyayya
Na yarda da kaine farin ciki na
Na yarda dake masoyiyata
Na yarda da kaine farin ciki na
Written by: Shareef studio, Umar M Shareef
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...