album cover

Azima

4.546World2018
album cover
Azima adlı parça {albumName} albümünün bir parçası olarak Shareef Studios Invest Nig Ltd tarafından 11 Mayıs 2018 tarihinde yayınlandıBest Of M Shareef Vol. 1
Yayın Tarihi11 Mayıs 2018
FirmaShareef Studios Invest Nig Ltd
DilEnglish
BPM
Melodiklik
Akustiklik
Valence
Dans Edilebilirlik
Enerji

Şarkı sözleri

Azima, ke nakewa so na hakika
Inba ke ba, babu wadda zan ba kauna
Ni Azima, kai nakewa so na hakika
Inba kai ba, babu wadda zan ba kaunata
Zuciyata ke take muradi
Ke kike sakawa inyo nishadi
Dan matsonan kusa muyi tadi
Babu wai wai, a so ana jihadi
Kisa atamfa, zani saka yadi
Muyi fes-fes, mu zagaya a ganmu a nuna
Kai na hango, na taho gareka
Dan furen so, shi nazo in baka
Tunda kasan banida kamarka
Jinjinata nayi a gabanka
Mai biyayya ban bari ka koka
Tunda alhannata tana kafarka mijina
Azima, ke nakewa so na hakika
Inba ke ba, babu wadda zan ba kauna
Ni Azima, kai nakewa so na hakika
Inba kai ba, babu wanda zan ba kaunata
Zo Azima masoyinki na kira
Kibani dama toh bani miki hantara
Nasama raina sanyi a rai da kankara
Tunda ni kike so, haka nima saike
Bani dama gamo dakai ka ankara
Zanyi tsama ga makiyanka ba jira
Kar ku soma kuja da baya hattara
Tunda ni kake so, haka nima sai kai
Azima, ke nakewa so na hakika
Inba ke ba, babu wadda zan ba kauna
Ni Azima, kai nakewa so na hakika
An sani dani da ke mun saba da juna
Baniyin sake, kin zama 'yar lelena
Zanyi rayuwa dake, har karshen raina
Su gani da kansu kece zan nunawa
Kyawun shigar ki ta wuce araina
Ki fito su ganki dawisu a guna
Duk abinda zakayi min masoyina
Bai sawa inji haushinka cikin raina
Tunda na riga da narku cikin kauna
Ni dakai kadai nakeso in gana
In kaje dani hakika zan shana
Babu wanda zaya kalleni ya raina
Azima, ke nakewa so na hakika
Inba ke ba, babu wadda zan ba kauna
Ni Azima, kai nakewa so na hakika
Inba kai ba, babu wanda zan ba kaunata
Written by: Umar M Shareef

Shazam Alt Bilgi

Dil seç:
Google Play Store
Apple App Store
Chrome Web Store
Galaxy Store

Bizi Takip Edin

Loading...