Benzer Şarkılar
Krediler
COMPOSITION & LYRICS
Bashir Halliru
Songwriter
Şarkı sözleri
BASH NEH PHA
BASH NEH PHA
BASH NEH PHA
Allah shiye ni
Allah shirye ki
Allah shirye mu
Ku kuke zugani wai ko anan na tube ko
Allah shiye ku
Kuma baruwanku in aikatata ko
Allah shirye ku
Wasu daga cikinku na zargina a gefe ko
Allah shiye ku
Wai tsula tsiya Allah dai ya yafe ko
Allah shirye ku
Ku, har da ku na gefe ko
Allah shirye ku
Abinku sai nazo na kalle ku
Bana so yan kananan magana
Ina tsoron zunibi
Ina son iskanci amma in dai na tuna ana samun zunibi
Ko da babu zunibi
Ko da babu zunibi, zunibi
Ni bana son shine kishiyata zunibi
BASH NEH PHA
Ba dan zunibi ba
Duk shagalinnan sai na riga ku
Na san duk nan halinku
Ina ganin daya bayan dayanky
Wallahi ina tausayinku
Shaidany na bayan salonku
Wai tsirara, ce ma adonku
Zaku bata sunan gidanku
Duniya na faman zugo ku
Duk ranan da tsufa ta biyo ku
Batsa a duk kalmominku
Ba dama ku gyara kuskurenku
Walakiri dai shine maganinku
Dan mama na gargade ku
Ku bar zunibi ku maida hankalinku
Bana so yan kananan magana
Ina tsoron zunibi
Ina son iskanci amma in dai na tuna ana samun zunibi
Ko da babu zunibi, zunibi
Ko da babu zunibi, zunibi
Ni bana son shine kishiyata zunibi
Zunibi
Ko da babu zunibi
Shi ne kishiyata zunibi
Zuma on the beat
Lyrics powered by www.musixmatch.com