album cover
Kauna
7.511
World
Kauna adlı parça {albumName} albümünün bir parçası olarak Dmn Record / Ha Records tarafından 11 Kasım 2022 tarihinde yayınlandıKauna - Single
album cover
Çıkış Tarihi11 Kasım 2022
FirmaDmn Record / Ha Records
Melodiklik
Akustiklik
Valence
Dans Edilebilirlik
Enerji
BPM115

Şarkı sözleri

(Hello, hello?)
Assalamu alaiki (wanene?)
Nine bakon ki (wa kenan?)
Wani mai kaunar ki (ban gane ba)
Nazo na fada miki ne
Na kamu da kauna
Na-na-na-na-na
Na kamu da kauna
Na-na-na-na-na
Na kamu da kauna
Na-na-na-na-na
Na kamu da kauna
Na-na-na-na-na
Na kamu da kauna
Na kamu da kauna
Na kamu da kauna
Na kamu da kauna
Soyayya tayi min narko, na kasa in kubuta
Ga kauna tayi min tarko, kuma na rikita
Duba yanda so da kaunar ki ya sanya ni duka na firgita
Ban iya komai, kaunar ki jiki ta illata
Dake zan je duka inda rai da nake sa ran zuwa
Biyo ni muje nayi alkawar ni zan sanya ki a inuwa
Da soyayya na zo
Ga idona yayi hazo
San ki ya shiga zuciya ya taru har yayi dandazo
Zo kiyi mini taimako
Da san ki na dauko dako
Tallafe ni na sauke, rai kice nima nazo
Na sakar miki ragama
Ki jani ba wani tantama
Zan kira ki da malama
Gare ni kan so kin zama
Na riga na kamu ne
Zuciya ta damu ne
Babu ke ya zanyi ne?
Tausayi mini
Na kamu da kauna
Na-na-na-na-na
Na kamu da kauna
Na-na-na-na-na
Na kamu da kauna
Na-na-na-na-na
Na kamu da kauna
Na-na-na-na-na
Eh-eh-eh-eh
Ah-ah-ah-ah
Eh-eh-eh-eh
Ah-ah-ah-ah
Na kamu da kauna
Na-na-na-na-na
Na kamu da kauna
Na-na-na-na-na
Na kamu da kauna
Na-na-na-na-na
Na kamu da kauna
Na-na-na-na-na
Na kamu da kauna
Na kamu da kauna
Na kamu da kauna
Na kamu da kauna
Written by: Haleefa Sk
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...