album cover
Mario
album cover
Mario adlı parça {albumName} albümünün bir parçası olarak 2663536 Records DK2 tarafından 10 Eylül 2025 tarihinde yayınlandıMario - Single
10 Eylül 2025
Firma2663536 Records DK2
DilEnglish
BPM123
Melodiklik
Akustiklik
Valence
Dans Edilebilirlik
Enerji

Şarkı sözleri

Girma, Girma, Girma
Mario Ga Girma
Dem go watch me like cinema
From Kano ba karya
Girma, Girma
Mario Ga Girma
Dem go watch me like cinema
From Kano ba karya
Girma Girma, Girma, Girma, Girma
Girma, Girma
Mario ga Girma
Arewa da Girma
Saraku ga Girma
Dogarai ga Girma
Garin kano da Girma
Mun Tasso garri ya Waye
A birni, karkara, ko kauye
Mu nema arziki mu daure
Ka fin ka mutu, ai gwara ka more
Mun sa a zuciya ba wani shege
Ka tashi, mallam ka parke
Ko ba nassarra, gobe zamu sake
Neman abunci ai ya zama dolle
Kano tumbin giwa - Kode me kazo ai an fika
Makiyayi zasu sa muni kaffa, domin mu faddi da wuya kassa
Sun gwada, Sun gani, Sun kassa
Mufasa na you be their father
U feel the jam, e dey hot like suya
I chop the beef, so I leave them albassa
Girma, Girma, Girma
Mario Ga Girma
Dem go watch me like cinema
From kano Ba karya
Girma, Girma
Mario Ga Girma
Dem go watch me like cinema
From kano Ba karya
Girma, Girma, Girma, Girma, Girma
Girma, Girma
Mario ga Girma
Arewa da Girma
Saraku ga Girma
Dogarai ga Girma
Mario ga girma
Girma, Girma, Girma, Girma, Girma
Girma, Girma
Garin kano da girma!
Written by: Emmanuel Braimah Otsemeh
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...