album cover
Dama
7.562
Afro-Beat
Dama adlı parça {albumName} albümünün bir parçası olarak Emteey Shmurda tarafından 16 Nisan 2025 tarihinde yayınlandıDama - Single
album cover
Çıkış Tarihi16 Nisan 2025
FirmaEmteey Shmurda
DilEnglish
Melodiklik
Akustiklik
Valence
Dans Edilebilirlik
Enerji
BPM113

Şarkı sözleri

Ahh, ahh
Emteey shmurda
You know is a murda
Higher higher
In babu ke akwai damuwa
Son ki arai yake karuwa
Kamar shuka cikin damuna
Mun zama dai wurin shakuwa
Na zama sahibi wurin sahiba
Sarauniya ai kece daya
Burina ya zama gaskiya, na same ki to ai na gama
Ta iya kwalliya
Ta iya dariya
Zan baki kariya
Dan babu kamarki a duniya
Na kamu, na kamu
Na kamu da soyayya
Na kamu, na kamu
Na kamu da soyayyarki
Dama na zamo sarki
Ke kuma sarauniyata
Dama ki samu masauki, a cikin zuciyata
Dama na zamo naki, ke kuma ki zamo tawa
Dama ki zama amarya, nikuma na zamo ango
Kyakkyawa (kyakkyawa)
Abar so na (abar so na)
Kyakkyawa (kyakkyawa)
Abar so na (abar so na)
Kyakkyawa (kyakkyawa)
Abar so na (abar so na)
Kyakkyawa (kyakkyawa)
Abar so na (abar so na)
Ayiriri-yiriri baby
Son ki ya kwanta man a jini
Kamar da wasa kina gani, in babu ke ai na mace
Ayiriri-yiriri baby
Son ka ya kwanta man a jini
Kamar da wasa kana gani, in babu kai ai na mace
You give me peace of mind
So anytime I call you come online-line-line
I no go waste your time cause na you dey scatter my brainoo nanana
Ta iya kwalliya
Ta iya dariya
Zan baki kariya
Dan babu kamarki a duniya
Dama na zamo sarki
Ke kuma sarauniyata
Dama ki samu masauki, a cikin zuciyata
Dama na zamo naki, ke kuma ki zamo tawa
Dama ki zama amarya, nikuma na zamo ango
Kyakkyawa (kyakkyawa)
Abar so na (abar so na)
Kyakkyawa (kyakkyawa)
Abar so na (abar so na)
Kyakkyawa (kyakkyawa)
Abar so na (abar so na)
Kyakkyawa (kyakkyawa)
Abar so na (abar so na)
Ahh
Tantabara tara, kwai tara, da tara
Mai ganga buga man ganguna
Na kamu, na kamu
Na kamu da soyayya
Tantabara tara, kwai tara, da tara
Mai ganga buga man ganguna
Na kamu, na kamu
Na kamu da soyayya
Dama na zamo sarki
Ke kuma sarauniyata
Dama ki samu masauki, a cikin zuciyata
Dama na zamo naki, ke kuma ki zamo tawa
Dama ki zama amarya, nikuma na zamo ango
Kyakkyawa (kyakkyawa)
Abar so na (abar so na)
Kyakkyawa (kyakkyawa)
Abar so na (abar so na)
Kyakkyawa (kyakkyawa)
Abar so na (abar so na)
Kyakkyawa (kyakkyawa)
Abar so na (abar so na)
Dama-dama
Dama-dama
Dama-dama
Gani ki dama
Written by: Muhammad Jibrin Goma
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...