album cover
MAIMUNA
3.391
Pop
MAIMUNA adlı parça {albumName} albümünün bir parçası olarak GWANJA SOUND RECORD tarafından 12 Aralık 2025 tarihinde yayınlandıGA GWANJA
album cover
AlbümGA GWANJA
Çıkış Tarihi12 Aralık 2025
FirmaGWANJA SOUND RECORD
Melodiklik
Akustiklik
Valence
Dans Edilebilirlik
Enerji
BPM100

Müzik Videosu

Müzik Videosu

Şarkı sözleri

Rayuwa dani
Mu mutu tare
Wallahi kinyi min hallaci
Idan na barki duniyan na
Maimuna nai ragon azanci
Ki rayuwa dani
Mu mutu tare
Maimuna kinyi min hallaci
Idan na barki duniyan na
Wallahi nai ragon azanci
Gwanja dake nakan yi kwana
In tashi a kowace rana
Inta batu a kanki Maimunatu
A ko'ina na zauna
Da na tsaya
Jiranki baya
Tsari na bata lokacina
Idan na ganki kusa gani
Bana zama cikin takaici
Eh idan na bata zuciyarta
Sai taki nuna ta ji haushi
Da fara'a take biyo ni
Da zantukan ta masu taushi
In dau waya inta kiran ta
Da safiya idan na tashi
Komai dare na duniya
Sai nayi kiranta zanyi bacci
Kowa yazo ya gwada a'a
Maimuna sai ta nuna sai ni
Ai daka tace "Da Gwanja
Ni babu wanda zai raba ni"
Fakar ido take ta leko
Domin ta karaso ta gan ni
Tace dani "Ka shiga raina
A zuciya na ma makwanci"
Eh rokon dana yi
Allah yasa soyayyar mu dai
Takai ga aure
A sha biki
Mu shiga daki irin na so
Mu kulle kyaure
Dani dake mu rayu tare
Gun mutuwa mu mutu tare
A kan hakan nake mafarki
Kullum dare in nayi bacci
Nifa nace Maimunat sam-sam
Wallahi banda wata sai ke
Idan da rai inda rabo
Bani son zama da wata sai ke
Maimunatu a zuciya kinyi
Kafuwa irinta marke
Ingo zuma kizo ki lasa
Wallahi bani baki daci
Eh mai auduga shi sai masaka
Shi mai wuta ko sai makera
Mijin wata ai bayi auran wata
A yadda ni na lura
Idan ba zamu auri juna ba
Haka rabbana ya tsara
Idan hakan ta faru ban auran wata
Har naje makwanci
Written by: Geinsh Shmoney Flippz
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...