album cover
Abar Sona
album cover
Abar Sona adlı parça {albumName} albümünün bir parçası olarak Squad Dem Records tarafından 25 Temmuz 2026 tarihinde yayınlandıAbar Sona - Single
25 Temmuz 2026
FirmaSquad Dem Records
DilEnglish
BPM97
Melodiklik
Akustiklik
Valence
Dans Edilebilirlik
Enerji

Şarkı sözleri

Uhuh uh
Starlight
Uhmmmm
Manholy
Ovie rì Víe
Ahahahaha
Mai kyawawan idanu
Da kallo ɗaya na kamu
Baby na, ban so ki damu
Dani dake ba mai rabamu
A zuciyata ba wata
Ke ce ni na tabbata
You’re my fav, na sha faɗa
Ni da ke har abada
Baby ba wata sai ke
Ina dake ai na zama sarki
Roko nake ki sa na ji sauƙi
Ciwon son ki ki sa na ji sauƙi
Hmm mun dace
Ku duba ku gani mun dace
Baby mai natsuwa ce
Soyayyar mu tabbatta ce
Taho, taho a hankali
Mai kyawawan idanu da tozali
Murmushin ki nake son gani
Sarauniya mai kyau adon gari
Uhwa uhwa
Taho, taho a hankali
Mai kyawawan idanu da tozali
Murmushin ki nake son gani
Sarauniya mai kyau adon gari
Uhwa uhwa
Ina sonki girl babu shakka
Zee my love zo nan zauna
Make me your king bani sarauta
You're mad but love is the answer
Ko da nisa i feel you near
So ne babu karya am always here
You put my heart in silent
When you come over I'm speechless
I love you i cannot deny it
They said i am mad and reckless
Gimbiya mai rigar ado
Yar jigawa mai kyauwun kallo
Babu kamar ki gun salo
Zan miki liki ko ba taro
Baby ba wata sai ke
Ina dake ai na zama sarki
Roko nake ki sa na ji sauƙi
Ciwon son ki ki sa na ji sauƙi
Hmm mun dace
Ku duba ku gani mun dace
Baby mai natsuwa ce
Soyayyar mu tabbatta ce
Taho, taho a hankali
Mai kyawawan idanu da tozali
Murmushin ki nake son gani
Sarauniya mai kyau adon gari
Uhwa uhwa
Taho, taho a hankali
Mai kyawawan idanu da tozali
Murmushin ki nake son gani
Sarauniya mai kyau adon gari
Uhwa uhwa
Written by: Ahmed Sufianu, Yusuf Haruma
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...