album cover
YA NANA
album cover
00:00
00:05
00:10
00:25
00:30
00:35
00:40
01:05
01:15
01:20
01:25
01:40
01:45
01:50
01:55
02:00
02:25
02:35
02:40
02:45
02:50
03:05
03:25
03:35
03:40
04:10
00:00
04:16
Past 7 Days
YA NANA was discovered most frequently in the first few seconds of the song during the past week

Music Video

Music Video

Lyrics

Da Fadima nake sha'ani na
Da Fadima nake lamari na
Da Fadima nake shagali na
Kuzo muje mu burge muradina
Ahhhh ya Nana
Ahhhh ya Nana
Ahhhh
Imamiyar mu sannu abar kauna
Da Fadima da sanki nake kwana
Batulu layana mini harshe na
Na jadada wa kaunu bayyani na
Yabon ki Umma gun mu ibada ne
Fadarki koda yaushe lazim ne
Da fadin Rasulu mukai aune
Yaso tasan hakikar sirri ne
Salam alaiki sirrin aikina
Salam alaiki kece dai Nana
Salam alaiki kinfi gaban kauna
Ya Fadima ki amshi hadiyana
Ahhhh ya Nana
Ahhhh ya Nana
Na rike ki bazan shirka ba
Na yabe ki bada fariya ba
Duk abinda bai zama ila ba
Ka rike shi bai zama aibi ba
Mun sani Batul ba Allah ba
Mun sani ba Annabi yace ba
Bazata zama tamkar kowa ba
Fadin isar ta bada kalami ba
Kin ishi ni kin ishi dangina
Kin wadatu har gun Allah na
Ba abinda zai saka zuci na
Naji shi dab dake ban mazge ba
Ahhhh ya Nana
Ahhhh ya Nana
Ya Rabbu ka kara salatin ka
Ga annabin daya dasa kalamar ka
Da ahali sahabai sarkaka
Ni kawai ka barni da son Nana
Ya Umma rika mini harshe na
Ya Umma ki amshi yabon Nana
Ya Umma Madina muradina
Kar in mutu ba'a cika burin ba
Ahhhh ya Nana
Ahhhh ya Nana
Ahhhh
Da Fadima nake sha'ani na
Da Fadima nake lamari na
Da Fadima nake shagali na
Kuzo muje mu burge muradina
Ahhhh ya Nana
Ahhhh
Ahhhh
Written by: Musaddiq M Sadiq

Loading...