歌词
Allah, na ba ka zuciya na
Yesu, na ba ka zuciya na
Ya Allah, na ba ka zuciya na
Yesu, na ba ka zuciya na
Allah, na ba ka damuwa na
Yesu, na ba ka zuciya na
Ya Allah, na ba ka damuwa na
Yesu, na ba ka zuciya na
Allah, na ba ka zuciya na
Yesu, na ba ka zuciya na
Allah, na ba ka zuciya na
Yesu, na ba ka zuciya na
Ya Allah, na ba ka rayuwa na
Yesu, na ba ka zuciya na
Allah, na ba ka rayuwa na
Yesu, na ba ka zuciya na
La-la-la-la-la, la-la-la
La-la-la-la-la, la-la-la
La-la-la-la-la, la-la-la
La-la-la-la-la, la-la-la
Allah, na ba ka zuciya na
Yesu, na ba ka zuciya na
Ya Allah, na ba ka zuciya na
Yesu, na ba ka zuciya na
Allah, na ba ka rayuwa na
Yesu, na ba ka zuciya na
Ya Allah, na ba ka rayuwa na
Yesu, na ba ka zuciya na
Allah, na ba ka zuciya na
Yesu, na ba ka zuciya na
Ya Allah, na ba ka zuciya na
Yesu, na ba ka zuciya na
Na ba ka damuwa na
Yesu, na ba ka zuciya na
Ya Allah na mika damuwa na
Yesu, na ba ka zuciya na
La la la la la, la la la
La la la la la, la la la
Ya Allah, na ba ka zuciya na
Yesu, na ba ka zuciya na
Na ba kazuciya na
Yesu, na ba ka zuciya na
Na ba ka zuciya na
Yesu, na ba ka zuciya na
Ouu, na ba ka zuciya na
Yesu, na ba ka zuciya na
Ohh, la-la-la-la-la (Yesu na ba ka zuciya na)
La la la la la, la la la (Yesu na ba ka zuciya na)
Ohh, la-la-la-la-la (Yesu na ba ka zuciya na)
La la la la la, la la la (Yesu na ba ka zuciya na)
Allah, nawa naka, sabo da haka
Hannu a tafa, godiya gare ka Allah
Na yi na yi na yi har na kasa
Uban mu wanda ke cikin sama
Ya kamata mu dogara ga Allah
Amma 'dan Adam, da Adama'
Ya dogara ga kan sa
Shi ya sa rayuwa ta zama zaman azaba
Mu yabi Yesu mu tsira, ku zo mu taka
Maganar Allah? Rai da lafiya
Daga samaniya, har cikin duniya
Uba da Da, da Ruhu mai Tsarki
A duk sarakuna Allah shine Sarki
Mu bi Shi da bauta, da bangaskia
Karfin mu a cikin eklisiya
Sai mu tafa, sai mu taka, Sai mu tafa, ku zo mu tafa
Allah, na ba ka zuciya na
Yesu, na ba ka zuciya na
Ya Allah, na ba ka zuciya na
Yesu, na ba ka zuciya na
Allah, na ba ka rayuwa na
Yesu, na ba ka zuciya na
Ya Allah, na ba ka rayuwa na
Yesu, na ba ka zuciya na
Allah, na ba ka zuciya na
Yesu, na ba ka zuciya na
Ya Allah, na ba ka zuciya na
Yesu, na ba ka zuciya na
Na ba ka damuwa na
Yesu, na ba ka zuciya na
Ya Allah, na mika damuwa na
Yesu, na ba ka zuciya na
La la la la la, la la la
La la la la la, la la la
Ya Allah, na ba ka zuciya na
Yesu, na ba ka zuciya na
Na ba ka zuciya na
Yesu, na ba ka zuciya na
Na ba ka zuciya na
Yesu, na ba ka zuciya na
Ohh, na ba ka zuciya na
Yesu, na ba ka zuciya na
Ohh, la la la la la (Yesu na ba ka zuciya na)
La la la la la, la la la (Yesu na ba ka zuciya na)
Ohh, la la la la la (Yesu na ba ka zuciya na)
La la la la la, la la la (Yesu na ba ka zuciya na)
Written by: Jeremiah Gyang