制作
出演艺人
Umar M Sharif
表演者
作曲和作词
Umar M Sharif
作曲
歌词
Eh na rike Al'kawarinki ban nufin na cuce ki ba
Adon gari kinka sa kudi sunka saki canja ra'ayi
Eh na rike Al'kawarinka ban nufin na cuce ka ba
A zuciya ba sauyi nidakai nake ta alfahari
Adon gari 'yan mata ga soyayya ta karba ki nazari
Juriya bazan daure ba ni in kikace bazaki soni ba
Eh ban zata haka kike ba
Ban zaton zaki mini ba
Soyayyar ki nasa kan gaba
Gashi kin sani fargaba
Allah ke bada arziki kuma nima ban hidda ransa ba
Na rike al-'kawarinki kekwa naga kin canza ra'ayi
Adon gari 'yan mata ga soyayya ta karba ki nazari
Juriya bazan daure ba ni in kikace bazaki soni ba
Eh kasani a zuciya ta bazana so wani kamarka ba
Duk soyayyar da wani zai nuna man bazai kai ya naka ba
Kudi kokwa wani abin duniya bazai sa naki ba
Al-'kawarin mu na nida kai amanar ka bazana cita ba
Eh na rike Al'kawarinki ban nufin na cuce ki ba
Adon gari kinka sa kudi suka canza ra'ayi
Soyayya ta shigen zuci bansan ya zan fiddo ta ba
Idan kika 'kini ya zanyi da rai ina zan sanya gaba
'Karshenta zani zauce bansan a ina za'a kamoni ba
Ya kamata ki nazari karkice bazaki soni ba
Na rike Al'kawarinka ban nufin na cuce ka ba
Adon gari kinka sa kudi sunka saki canja ra'ayi
Gaskiyar dake cikina gareka bazan 'boye ba
Zuciya ga wanda take so tin fari dashi ta saba
Hakuri kayi mata kan soyayyar ka bata saba ba
Gaskiya nake ta fada ma
Bawai nayi cin fuska ba
Adon gari 'yan mata ga soyayya ta karba ki nazari
Juriya bazan daure ba ni in kikace bazaki soni ba
Eh tafiya ba mutuwa ba bansan a ina kika ajeni ba
Kayi hakuri kaga masoyi miyasa bazaka yafeni ba
Inda ban dawo ba kenan aure dake bazamu yishi ba
Ya kake wannan batu uzuri baza kamini ba
Eh na rike Al'kawarinki ban nufin na cuce ki ba
Adon gari kinka sa kudi sunka saki canja ra'ayi
Eh soyayyar dana miko gareki zana so ki karba
Da zaki amince danasani sam bazaki yo ba
Soyayya dakai a gaskiya sam bazan iya ba
Zana kara baka hakuri, Allah yabaka wata a gaba ah ha ha
Written by: Umar M Sharif