歌词
Oh ho-ho
Oh oh-ho
M. Shareefi
(Don Adah)
Nayi miki, yau nazo neman afuwa
Kar ki tafi, ni dai kiyi mini koda dakuwa
Hakan zaya fi, zai rage mini saukin damuwa
Na riga na tafi, bana jin masu kururuwa
Afuwar ki nayi nema
Taimaka ki ban dama
Hannuwan ki in kama
Yau tunda na gane laifi na
Laifi nane
Na gane laifi nane
Barni in gan ki
Kar zuciyata ta kone
Ki yafe min, yafe
Afuwa kiyi min
Bazan warke ba sai in, kin tanka min
Laifi na
Laifi na
Laifi nane
Laifi na
Laifi na
Laifi nane
Laifi na
Laifi na
Laifi nane
Laifi na
Laifi na
Laifi nane
Barni in gan ki ko sau daya, in miki magana
Na so in danji muryar ki, ke kuma kin hana
Ya saka ni damuwa
Kishin ruwa
Makogoro ya bushe
Mai ke faruwa?
A rayuwa?
Ga jiki ammah a tushe
Ki tausaya min kin ji?
Kiyi wa rayuwata agaji
Ki tallafa min kin ji?
Kiyi wa rayuwata agaji
Laifi nane
Na gane laifi nane
Barni in gan ki
Kar zuciyata ta kone
Ki yafe min, yafe
Afuwa kiyi min
Bazan warke ba sai in, kin tanka min
Laifi na
Laifi na
Laifi nane
Laifi na
Laifi na
Laifi nane
Ki yafe min
Afuwa kiyi min
Written by: Don Adah, Umar M Shareef


