制作

作曲和作词
King Bawa
King Bawa
词曲作者
Haruna Abdullahi
Haruna Abdullahi
词曲作者
ibrahim rufai
ibrahim rufai
词曲作者
制作和工程
Joe9ice
Joe9ice
制作人

歌词

Suka ce
Easy
Yfk
Tir
Wetin man no go see
Rochie no be Gelusin
Anything wey men a order walahi this girl she want to follow sip
She getting high on the low
Mixing koda da roro
Kai! kafin in gane ta gama kwalabai biyu wai she wanna slow
Ta ci gaba da bayar
Cikin bakin abaya
Amma wai gaba na kulle gwara a aza mata a baya wayyo Allah
Laca this laca dat
Malama don Allah ki dakata
Hanyan ga fa cike da gargada
I say take it easy tace mun zagadat
Wayyo Allah
Ana burouba
Ana burouba
Ana burouba a Lagos ma **** Ana burouba
Wayo Allah
Ana burouba
Ana burouba
Ana burouba a Lagos ma **** Ana burouba
Wayyo Allah
Ana burouba
Ana burouba
Ana burouba a Lagos ma **** Ana burouba
Wayyo Allah
Ana burouba
Ana burouba
Ana burouba a Lagos ma **** Ana burouba
Wayyo
Lissafi
Irin wannan ne ke birkita lissafi
Daga ganinta ta san littafi
Kan na shigo sai da na gama da mai gadi
To Zed zeddicus Zozarander
Tana gani na ta zabga surrender
Ana ta so a sa ni kaman danja
Ga Mai Peugeot nan zai ja da Challenger
Automatic
This your style is systematic
Kumatu kumatu gigantic
Yau ni ne a jirgin titanic
Suka ce Dj AB Automatic
This your style is systematic
Kumatu kumatu gigantic
Yau ni ne a jirgin titanic
Wayyo Allah
Ana burouba
Ana burouba
Ana burouba a Lagos ma **** Ana burouba
Wayyo Allah
Ana burouba
Ana burouba
Ana burouba a Lagos ma **** Ana burouba
Wayyo Allah
Ana burouba
Ana burouba
Ana burouba a Lagos ma **** Ana burouba
Wayyo Allah
Ana burouba
Ana burouba
Ana burouba a Lagos ma **** Ana burouba
Yeah! see a lot of hypocrites
Wallahi am sick of it
Same people that be trashing me on Twitter
They begging for giveaway
Wai she tryna survive
Why she working day & night
Wai no time to be tush
Pass me the kush
Make I feel alright
Wai in kai ta Dubai
Wai in kai ta Malay
Na ce look in my eye
You wan turn me to maga ne
But I get your magani
Kai har da hadawa da malamai
Jarumin jiya ba a ja da ni
Ba wani wai wai kai na gani
Duka
Ana burouba
Ana burouba
Ana burouba a Lagos ma **** Ana burouba
Wayyo Allah
Ana burouba
Ana burouba
Ana burouba a Lagos ma **** Ana burouba
Wayyo Allah
Ana burouba
Ana burouba
Ana burouba a Lagos ma **** Ana burouba
Wayo Allah
Ana burouba
Ana burouba
Ana burouba a Lagos ma **** Ana burouba
Wayo
Written by: Haruna Abdullahi, King Bawa, ibrahim rufai
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...