制作
歌词
Look, kasanchewarki mache kadai eko ne
Suna da mastayi kawai karin chiko ne
Kar kimanta da karfin ki yer uwata
Kefa che fa ar salin tushin starouta
Fuka kuke hankaka ken ka rise above
Don't let know body tell you are not enough you are queen
Ai kin gimre wutar yaki
Lokachin yakai in naki kiche a baki
Sarowniya kamar queen amina ta zazau so nake duk eya na mache arewa ta taso
Rashin sani yafi dare duhu kune hasken
Sheyasa kafin mu awre ku say mun beya sadaki
A mana ai kune isane
Wada bai yarda da haka ba she ke danna maku yanchi
Rogon namiji ke storon mache mai ilimi rike darajanki yarinya you feeling me
All my ladies yanmata yes you can do it
All my ladies yanmata let nobody put you down
All my ladies yanmata yes you can do it
Ladies yanmata Stan your grown and wear your crown
Yanmata wear your crown
Yanmata wear your crown
Look eta che mache na farko da tazama
Sarauniya chikin zamanta wan maza
Tafara da yankin housawan africa
Zuwa kan eyakoki mafi girma
If she could do you could do too
Greatness is all I see in you
Yarinya I hope you see it too
I see a queen when I look at you
Dem girl look at you
Sarauniya kamar queen amina na zazau
So nike duk yanmata africa su taso
Rashin sani yafi dare duhu ai kune hasken
Wada ya san darajan uwarsa dole yasani
Ai kun isa ne yarinya Kar ki yarda wani ya danna maki yanchi
Rogon namiji ke tsoron mache mai zuchiya
Rike darajarki yarinya kijinifa
All my ladies yanmata yes you can do it
All my ladies yanmata let nobody put you down
All my ladies yanmata yes you can do it
Ladies yanmata Stan your grown and wear your crown
Yanmata wear your crown
Yanmata wear your crown
Yanmata wear your crown (ai)
Yanmata wear your crown (ai)
Rike darajarki yarinya you feeling me stay da karfin guewanki yarinya
Ou girl you all deserve like qween Amina zaria
You gata tell who you are (Kari your crown)(yanmata)(ai)(Kari your crown)
You gata show who you are (yanmata)(sarauniya)(na gode)
Written by: Di'ja, MUSA SHAFFA AKILAH

