制作

出演艺人
Umar M Shareef
Umar M Shareef
表演者
作曲和作词
Umar M Shareef
Umar M Shareef
作曲

歌词

Yau kin ka bani kauna
Farinciki na bai misaltuwa yanzu
Ki ban ruwan zuma masoyiya
Kar ki ban madaci in sha wuya
Na baki zuciya na sallama
Na aminta zo kija ragama
Gare ni kin zamo kamar malama
Kin bani ilimi cikin laluma
Zubar ruwan idanu nagama
Cikin jinya kin warkar dani
Hangen ki nake a nesa kinyi mini nisa
A sannu gashi nesa tazamo a kusa
A tara duk samari zani cinye gasa
Shirin da nai a kanki ya wuce na wasa
Na saka kwai kin kyankyasa
Sauran mu kiwo dake dani
Na dan dana ashe da dadi (soyayya)
Shi ne yasa nake zumudi (soyayya)
A koh ina ke zanyi tadi (soyayya)
Garin Kano zuwa Maradi
Nine nake fadin wallahi na hade
Ruwan zuma madi wane ke magani
Da mene zan misalta kyawun ki ne?
Kira kamar kice kikayi kanki ne
Mata ina ganin munin su ne
Da kin shigo ciki kin haske su ne
Sun ce, "Akwai su ne"
Nace, "Akwai ki ne"
Suma suna sane
Wasa suke dani
Written by: Umar M Sharif
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...