制作

出演艺人
Arewa Sound
Arewa Sound
表演者
作曲和作词
Abdul D One
Abdul D One
词曲作者

歌词

Ina yawan kunci
Ga zuciya zafi in baki gefa na, masoyiya
Ina yawan kunci
Ga zuciya zafi in baka gefa na, masoyi na
So yasamu guri ya shige da wuri
Jiki yana ta bari, zuciya ta dau sanyi
Dukka mutum nagari bai shiga hadari
In ka riqe Allah baka babu juyayi
Na kasance da so zana rayu a so
Inda bada gida nan ake kira jeji
Mai hakuri kara shi ka jiya
In lokacin yazo zaka sha miya
Ni na riqe ka, walla ban sakin ka
Kai nai ka bani zuma shaikaran jiya
Mi zaya sa in yada kai kanka bantaba kai
Zani roka ma dukka lafiya
Aljannar duniya, so ne kin jiya
Taho mu kama shi, zamu sha miya
Dukkan dubarun so
Walla kin iya
Idan kikai man laifi da magiya
Ki tattara min, ki adana min
Kar ki sake domin ina da sojoji
Haba da kai ne
Za a sani lallai
A kanka kowa dolle za na kyale
Kyawun hali ne, yaza kazama wane
Riga ta kirki sunanta bai zama kyalai
Ya sahabi
Haba habibi
Ana hubika
Masoyi ka nada kyaun niyya
Ina yawan kunci
Ga zuciya zafi in baki gefa na, masoyiya
Ina yawan kunci
Ga zuciya zafi in baka gefa na, masoyi na
Written by: Abdul D One
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...