歌词

Namenj ne Kuma naku ne Beat Alis Production Ki tafi dani, tafi dani Tafi dani, can can Ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo) Ki tafi dani, tafi dani Tafi dani, can can (ko'ina za ki) Ki tafi dani, tafi dani, can birnin soyayyah Alkawarin soyayyah, nina baki Jani muje yarinya, zan biyo ki Ga jirgin soyayyah, za na dauke ki Makiya zasu ji kunya, in na aure ki Bani fulawar kauna Na baki chikwi yarinya Karbi tukwicin raina, mu rayu cikin soyayyah Ki tafi dani, tafi dani Tafi dani, can can Ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo) Ki tafi dani, tafi dani Tafi dani, can can (ko'ina za ki) Ki tafi dani, tafi dani, can birnin soyayyah A rayuwata ke zana bai wa gata Bishiya ta mai yaye damuwa ta Babu kauna ba ke a rayuwata Dake na saba kin zama garkuwa ta Gani a nan, zo ki ta nan, ki kauda kewa ta Ke na rika, karki sakan, kin kama kwarwa ta Ki kau madaci, kiban zumar kauna Ki tafi dani, tafi dani Tafi dani, can can Ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo) Ki tafi dani, tafi dani Tafi dani, can can (ko'ina za ki) Ki tafi dani, tafi dani, can birnin soyayyah Allah kawo rana, dani dake muyi aure Tunda mun sasanta, zaman mu to zai daure Ki rayu dani baby na, gare ki na zamto kaure Ai ni da ke ba kunya, na zabi mu zauna tare Inda zaki je, ki jani muje, dani dake ba ware Zan biyo ki nan, don mu tsallake dukan wahala zan jure Ki tafi dani, tafi dani Tafi dani, can can Ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo) Ki tafi dani, tafi dani Tafi dani, can can (ko'ina za ki) Ki tafi dani, tafi dani, can birnin soyayyah Alis Mix
Writer(s): Ali Namanjo Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out